Posts

maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Innalillahi wainnah ilaihirrajun kalli yadda wota takala awata kasuwa a Maiduguri sa…..

Image
  Innalillahi wainnah ilaihirrajun kalli yadda wota takala awata kasuwa a Maiduguri sa….. Innalillahi wainnah ilaihirrajun kalli yadda wota takala awata kasuwa a Maiduguri sa….. Innalillahi wainnah ilaihirrajun masifa ta afku ajahar Maiduguri kalli yadda wota takici awata kasuwa yankasuwar jahar wadanda sukida hannu acikin kasuwar Agaskiya antafka babbar asara awannan kasuwa anrasa dukiya dadama awani fifin bidiyo dayake yawo munga yadda Jami,an kashi gobara sunata iya bakin kokarinsu akan tayadda zasu kashi sannan wutar data tashi

Akaron farko da shiehk Kabiru gombe yafashe da kuka awajan wa,azee kalli bidiyon kaga…..

Image
  Akaron farko da shiehk Kabiru gombe yafashe da kuka awajan wa,azee kalli bidiyon kaga….. Akaron farko da shiehk Kabiru gombe yafashe da kuka awajan wa,azee kalli bidiyon kaga….. Karon farko da shiehk Kabiru gombe yaye kuka yayenda yakiyin wa,aze agaskiya kowa yasan wannan malamin inyana wa azee zakajishine acikin nishade yana dariya Amman yaudai saigashi yana zubarda hawaye saboda imani da tausaye yaratsa zuciyarsa amman da saidai kaganshi yanata dariya dashi damai jamasa baki konaci maijamasa ayoyin alqur,ani saidai kakallah mungode….

masha Allah kalli yadda mawake rarara yake aikin hanyar garinsu zamfara abin…

Image
  masha Allah kalli yadda mawake rarara yake aikin hanyar garinsu zamfara abin… Alhamdu lillah mawake dauda kahutu rarara yabada aikin hanyar garunsu za a gwangwaje kauyansu da kwalta saboda suma yangarin susamu cigaba Amman gaskiya wannan bawan Allan yataimaka susai saboda yakawo cigaba ajaharsa ta zamfara da zakaje kaga yadda akiyin aikinnan da saikagarawa dauda kahutu rarara addu,ah da za a samu irin wadannan mutanan gaskiya DA za a samu cigaba sosai da sosai….

innalillahi Masu Kashe Yan Kannywood Asirin su Ya Tonu Sun Sake Kashe…

Image
 innalillahi Masu Kashe Yan Kannywood Asirin su Ya Tonu Sun Sake Kashe… Wannan rahotanni Dake nuna mutuwar jaruman alhali kuma Suna Raye baya Yiwa Yan Kannywood din Dadi Sam. Don hama kada mutane Ke saurin yadda da labaran Dake nuna mutuwar Wani jarumi a kannywood din har sai Ka tabbatar ta sahihiyar kafar sadarwa. Kuchi GABA da bibiyar wannan shafi namu me albarka.

Cire tallafin mai: Kungiyar ƙwadago, NLC ta sanar da shiga yajin aiki

Image
  Cire tallafin mai: Kungiyar ƙwadago, NLC ta sanar da shiga yajin aiki Cire tallafin mai: Kungiyar ƙwadago, NLC ta sanar da shiga yajin aiki Kungiyar ƙwadago ta ƙasa, NLC ta shiga yajin aiki a fadin kasa daga ranar Laraba, sakamakon karin farashin man fetur sakamakon cire tallafin mai. Kungiyar ta NLC dai ta yi watsi da wannan abin da ta kira bita da kulli, inda ta bukaci a mayar da farashin litar mai zuwa tsohon farashi. Da ya ke zantawa da manema labarai a karshen taron NLC na kasa a yau Juma’a, Kwamared Joe Ajaero, shugaban NLC ya ce kungiyar ta amince da yajin aikin gama-gari a fadin kasar. “A zaman da NEC ta yi ta umurci shugabannin NLC su yi taka-tsan-tsan wajen tattaunawa da mutanen da ba su da mukami.” “Saboda haka NLC ta yanke shawarar cewa idan har zuwa ranar Larabar mako mai zuwa, NLC, kamfanin NNPC, wanda ya sanar da tsarin farashin man fetur ba bisa ka’ida ba, ya ki amincewa da hakan, NLC da sauran kungiyoyin ta za su janye ayyukansu tare da fara zanga-zanga a fadin k...

DaDumiDuminsa.Videon Yadda Aka kama Pasinjoji mace dana miji Suna Zina Tsirara a tashar motar….DaDumiDuminsa.Videon Yadda Aka kama Pasinjoji mace dana miji Suna Zina Tsirara a tashar motar….

Image
  DaDumiDuminsa.Videon Yadda Aka kama Pasinjoji mace dana miji Suna Zina Tsirara a tashar motar….DaDumiDuminsa.Videon Yadda Aka kama Pasinjoji mace dana miji Suna Zina Tsirara a tashar motar…. sanin kan kune dai muna kawo muku sahihan bayanai kan abubuwan dake faruwa musamman a masana’antar kannywood. Danna wannan 👆👆👆 sai gashi munchi karo da labaran dake nuna chewa Adam a zango wai ya mutu.utu.