Posts

Showing posts from January, 2023

maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

0 Bidiyon Mutumin Da Yasa Rayuwarsa A Hadari Na Sare Kukar Da Take Kisa A Kan Dubu 500

Image
Bidiyon Mutumin Da Yasa Rayuwarsa A Hadari Na Sare Kukar Da Take Kisa A Kan Dubu 500. 0 Bidiyon Mutumin Da Yasa Rayuwarsa A Hadari Na Sare Kukar Da Take Kisa A Kan Dubu 500 Bidiyon wani mutum da ya sanya rayuwarsa a hadari na kokarin sare wata kukar da aka tabbatar tana kashe duk wanda yayi kokarin sareta akan kuɗi Naira dubi 500 da sabon babur. Mutumin yayi ikirarin sare Kukar ne a wani bidiyo da aka sanya a shafukan sada zumunta, inda mutumin ya bayyana yadda Kukar ta yi sanadin mutuwar mutane uku da sukayi kokarin sareta a baya.

LABARINA SEASON 6 EPISODE 7 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

Image
 LABARINA SEASON 6 EPISODE 7 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A.     LABARINA SEASON 6 EPISODE 7 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

Matashi Dan Shekara 28 Ya Angwance da Amaryarsa Mai Shekaru 53

Image
 Matashi Dan Shekara 28 Ya Angwance da Amaryarsa Mai Shekaru 53 Wani matashi Kenan dan Asalin jihar Oyo Wanda keda Kimanin Shekara 28 ya angwance da Sabuwar Amaryansa mai Shekaru 53 a duniya. Wannan dai ba wani abun mamaki bane domin hakan tana farauwa da yawa inda za kaga Matashi ya auri Tsohuwar mace wacce ma ta haifeshi, hakazalika a wurin mata da Yan mata hakan ya zama ruwan dare. Domin yan mata a yanzu sune wanda sukafi yawan yin irin wannan auren Wanda yawancin su sunayi ne saboda abinda zasu samu badan suna suba har cikin Zuciyar su.

Allahu Akbar Ya rasu Awa daya bayan ya canza Hotonsa ba Facebook Sanadiyyar Hadarin Mota, Allah ya gafarta masa.

Image
 Allahu Akbar Ya rasu Awa daya bayan ya canza Hotonsa ba Facebook Sanadiyyar Hadarin Mota, Allah ya gafarta masa. Godan jaridar Rariya Hausa Sun ruwaito cewa Allah yayiwa Malami Sirajo na gidan guruza dake kofar dindi rasuwa Sanadiyyar Hadarin mota abakin gidan alu kyalla. Kafin rasuwar sa ya canza hotonsa na kafar sada Zumunta na Facebook ana awa daya kafin ya rasu, Zaayi jana’izarsa da karfe 4:30 pm na yamma a kofar dindi. Muna masa Addu’a Allah yaji kanshi da rahama muma idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi

Image
 Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi. Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi. Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Adam zango ya fito ya maida martani akan Maganar canza sabbin kudi da babban bankin Nigeria ya gindaya wa’adi. A ranar 31 ga wannan watan na January ne babban bankin Nigeria Watau CBN ya Bayyana cewa za’a daina Karbar Tsofaffin kudaden Nigeria wanda Suka hada da Niara 1000, 500, da kuma 200. Sai dai mutane suna ganin cewa hakan da akayi masu ba’a kyauta domin har yanzu akwai mutanen kauye wanda basu san da Maganar ba. Hakan yasa jarumi Adam Zango ya fito yayi Martani Akan hakan Kalli Cikakken vedion anan 👇

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Abun Har Ya kai Dasu Sheikh Dahiru Usman Bauci Yanzu Yanzu Kalli

Image
 Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Abun Har Ya kai Dasu Sheikh Dahiru Usman Bauci Yanzu Yanzu Kalli. Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Yadda Wani Abun Mamaki Ya Faru. kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla. Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna video ya kasance… Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Kalli Bidiyon Yadda Adam a Zango Ya Rungumi Junaidiya Gidan Badamasi A Film Din Asin Da Asin

Image
 Kalli Bidiyon Yadda Adam a Zango Ya Rungumi Junaidiya Gidan Badamasi A Film Din Asin Da Asin. Kalli Bidiyon Yadda Adam a Zango Ya Rungumi Junaidiya Gidan Badamasi A Film Din Asin Da Asin. Yanzu Kalli Bidiyon Yadda Adam A Zango Ya Rungumi Junaidiya Gidan Badamasi Kamar Yadda a yanzu haka ga video ka kalla. A yanzu haka wanna video Yana ta yawo a Duniya kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wanna Bidiyon Sai Yayi Magana Akan Abunda adam a zango Yayi a yanzu haka ga video ka kalla. Full Video. Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna abun ya kasance. kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka

Gashi Nan Sai Mutuwa Kuke a Banza Hatsarin Mota Yanzu Kalli Yadda Wani Malami Ya Yiwa Yan Film Kaca Kaca

Image
 Gashi Nan Sai Mutuwa Kuke a Banza Hatsarin Mota Yanzu Kalli Yadda Wani Malami Ya Yiwa Yan Film Kaca Kaca. Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani Malami Ya bayyana Cewa Yan Film Sunfi Mutuwa a Hatsarin Mota Koh Mutuwar. A yanzu haka kamar yadda ka sani dai jaruman Kannywood da yawa a sanadiyar Hatsarin Mota suka Mutu a kwanannan Wani Jarumin Barkwanci Kamal Aboki ya Rasu. Kamar yadda a yanzu haka wanna Mutuwat Tasa ta girgiza Duniya Sai a yanzu haka ma Allah ya yìwa Awarwasa Rasuwa a yanzu haka Kalli Bidiyon kaga Abunda ya faru.

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzun Nan Allah yayiwa Jarumin Kannywood Abdulwahab Alhassan wanda akafi sani da Awarwasa rasuwa.

Image
 Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzun Nan Allah yayiwa Jarumin Kannywood Abdulwahab Alhassan wanda akafi sani da Awarwasa rasuwa. Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzun Nan Allah yayiwa Jarumin Kannywood Abdulwahab Alhassan wanda akafi sani da Awarwasa rasuwa. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu nan Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Abdulwahab Alhassan Wanda Akafi Sani da A warwasa rasuwa. Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Lawan Ahmad shine wanda ya wallafa labarin a shafinsa na Facebook, Kamar Yadda rahotanni suka nuna Abdulwahab ya rasu ne bayan yasha fama da rashin lafiya ya kuma rasu ne a garin Jos Jaruman Kannywood da dama sun samu labarin rasuwar tasa inda suketa wallafa hotunan sa sunayi masa Addua, Muma muna masa Addua Ubangiji Allah ya gafarta masa ya haskaka makwancinsa ya yafe masa kura kurensa

Tofah Saurayin Daya Tonawa Nuhu Abdullahi Asiri Tare Da Ƙaryata Abunda Ya Faɗa Yanzu Ya Sake Wallafa Wani Batun Game Dashi

Image
 A Wani Dogon Sako Da Mukaci Karo Dashi A Shafin Facebook Na Wani Matashi, Wanda Ya Aikewa Da Nuhu Abdullahi Sakon Gaisuwa Da Kuma Cin Gyara Ko Kuma Muce Korafi, Bayan Hirar Da Akayi Dashi Yadda Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa. Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Satin Daya Gabata Ne Akayi Hira Da Jarumin Film … Continue reading Bayan Hira Da Nuhu Abdullahi, Wanu Saurayi Ya Tona Masa Asiri Yadda Ya Karyata Abunda Ya Fada Acikin Hirar   Jiya nayi rubutu akan jarumi NUHU ABDULLAHI ina kalubalantar sa akan chanza asalinsa dayayi tareda cire sunan mahaifarsa acikin tarihin rayuwarsa Inda wasu suke ganin cewa bankyauta wasuma harda zagina saboda na fadawa duniya gaskiya. Nikuma sa nake ganin cewa abinda nayidaidai ne dalilina kuwa shine munsan Nuhu Abdullahi tun kafin yazama wani abu munzauna dashi alokacinda shi bakowabane, dukanin wadanda suke kareshi sun Sanshine bayan daukaka tazo masa. Alummar garin tudun bichi sune suke sonsa tsakaninsu da Allah domin da adduar suneyazama abinda yazama,...

Duk wanda yasan yana bin marigayi kamal Aboki kudi yazo a bashi ,Allah ya jikan sa da Rahama

Image
 Duk wanda yasan yana bin marigayi kamal Aboki kudi yazo a bashi ,Allah ya jikan sa da Rahama. Duk wanda yake bin marigayi kamal Aboki kudi ya zo ya karba , wanna furuci ne da wasu daga cikin yan TikTok suke yi tun bayan rasuwar kamal Aboki     Mutane da dama a masu amfani da kafafen sada zumunta na kira ga duk wanda yasan yana bin marigayi kamal Aboki kudi da ya zo ya karba a gurin su Kamal Aboki wanda ya rasu a satin da muke bankwana da shi sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi a hanyar sa ta zuwa Kano daga Maiduguri     Mutuwar kamal Aboki dai ba karamin tayar da hankali al umma tayi ba duba da yadda ya kasance mutun na kowa da kuma faran fatan da mutane yayin mu’amala     Al ummmar da dama na cigaba da aike sakon ta’aziyya zuwa ga iyalai da yan uwa da kuma abokan sana’ar sa kan mutuwar ta sa     Allah ka jikan wannan bawa naka watoh kamal Aboki,ka gafarta ta masa idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani

Innalillahi Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri da Matarsa Hade Yayansa Guda Hudu

Image
 Allahu Akbar Yanzu Yanzu Nan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri da Matarsa Hade Yayansa Guda Hudu   Allahu Akbar Yanzu Yanzu Nan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri da Matarsa Hade Yayansa Guda Hudu   Innalillahi wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu nan muke samu labarin Mutuwar wani babban Attajiri tare da matarsa hade da yayansu gida hudu,   Wannan alamari ya matukar tayarwa da kutane hankali kasancewar abune wanda yaxo farat daya babu zato babu tsammani,  Muna masu Addu’a Allah Yaji kansu da rahama muma idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani 

Innalilahi wa’inna Ilaihi raji’un Yadda Wasu yan gida daya suka rasa Ransu… https://labarai24blog.blogspot.com/2023/01/innalilahi-wainna-ilaihi-rajiun-yadda.html

Image
 innalillahi An Sake Mutuwar Data Firgita Kowa A Kannywood Maza Da Mata  Kamar Yadda Kuka Sani Anyi Rashe-rashe A Kannywood Wanda Hakan Ya Janyo Abun Jaje Da kuma Saka Dayawa Daga Cikin Jaruman Shiga Hankalinsu, Duk Da Cewa Mutuwa Dole Ce.  Fitaccen Jarumi A Masana’antar Kannywood Wanda Akafi Sani Da Umar Gombe Wani Babban Rashi Ya Sameshi A Jiya, Kamar Yadda Muka Ga Abokan Aikinsa Suna Wallafa Hotunansa A Shafinsu Tare Da Yi Masa Addu’a. Mahaifin Jarumi Umar Gombe Shine Ya Rasu Kamar Yadda Mukaga Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram Yana Mai Cewa, innalillahi Wa’inna ilaighir Raji’un Allah Yayiwa Mahaifina Rasuwa, Yadda Za’ayi Jana’izar Gobe Karfe 10:00 A Fadar Sarki A Gombe. Mu ‘Yan Shafin DalatopNews Muna Yiwa Umar Gombe Fatan Allah Ya Jikan Mahaifinsa Ya Gafarta Masa, Mu Kuma Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da imani Ameen. Sannan Zamuso Ku Watsa Labarinnan Zuwa Kafafen Sada Zumunta Domin Sauran Al’ummar Musulmai Susan Wannan Babban Rashi Da Umar Gombe Yayi, Do...

Innalilahi wa’inna Ilaihi raji’un Yadda Wasu yan gida daya suka rasa Ransu…

Image
 nnalilahi wa’inna Ilaihi raji’un Yadda Wasu yan gida daya suka rasa Ransu… Hakika wannan Rashwar bayin Allah ta dagawa mutane hankali musamman yan uwan su da suka kaiwa ziyara.  A safiyar yau ne muke samun labarain rasuwar wasu yan gida daya ta hanyar hadarin mota, Allah ya karbi rayiwar su akan hanyarsu ta zuwa jihar Jigawa.  Abdul Gajo Shi da ɗan uwansa Liman Gajo a hanyansu ta zuwa Jigawa don halarta Jana’izar kawun su Alhaji Habibu Gajo Yalleman. 

Innalillahi R.I.P Abokan Karatun Sane Sukai Masa Sukan Tsiya Har Saida Ya Mùtu

Image
 INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN  Wasú Dalibaí Sún Yi Sanadíyar Mútúwar Abokín Karatúnsú A Makarantar Lafíya Daké Jìhar Sókótó   DÁGA Real Buroshi Mawaka Só kótó Wasu ɗalibai a makarantar kiwon lafiya ta Sultan Abdurrahman School of Health Technology Gwadabawa dake jihar Sokoto, sun kashe abokin karatun su har lahira ta hanyar yi masa bugun kawo wuƙa har ya zamo sanadiyar mutuwarsa a daren jiya Lahadi .Ɗalibin mai suna Lukman wanda aka fi sani da Khalifa ɗan garin Kalambaina mai karatu a sashen lafiyar haƙori (Dental& surgery department) aji na biyu (200L) ya rasa ransa ne a sanadiyar wani zargin da abokan kwanansa ke yi mishi wanda ba su da tabbacin hakan, bayan cece kucen da ya faru a tsakanin shi margayin da abokan nasa ne har yakai suka yimasa taron dangi suka zamo sanadiyar rasa rayuwarsa. 

Auren Sha’awa Ake Yiwa ‘Yan Fim Shiyasa Aurenmu Baya Dadewa – Fati KK

Image
 Auren Sha’awa Ake Yiwa ‘Yan Fim Shiyasa Aurenmu Baya Dadewa – Fati KK . Ya zama kamar al’adar jaruman fim mata fitowa daga gidan mazajensu da zarar sunyi aure. Wannan yasa amihad.com ta kawo muku hira da wata jaruma wanda ita ma aurenta ya mutu..  A wata hira da aka yi da tsohuwar jaruma Fati KK ta bayyana cewa abinda maza ke bukata a jikin mace mai kyau irinta shine su aureta su gama jin dadinta su sake ta. Ta ce yanzu ita tsoron sake yin aure take yi, saboda tana kallon maza duka halinsu daya ne. Ta bayyana cewa ta fito daga wajen iyaye da suke da fahimta ga kuma ni’ima ta addinin Muslunci ita ce ta saka kullum take yiwa Allah godiya. Majiyarmu ta samu wanna labari daga jaridar Blueprint, Fati KK tsohuwar ‘yar wasan fina-finan Hausa ce ta Kannywood wacce bata bukatar muyi dogon labari game da ko wacece saboda sunan da tayi lokacin da take masana’antar. ‘Yar asalin garin Kontagora ce dake jihar Neja. A lokacin da tauraruwar Fati ke haskawa kawai sai aka nemeta aka rasa abind...

Allahu Akbar” Riba Biyu Ashe Abunda Ya Faru Kenan Zaman Sadakar Ukun Kamal Aboki Kalli Bidiyon

Image
 Allahu Akbar” Riba Biyu Ashe Abunda Ya Faru Kenan Zaman Sadakar Ukun Kamal Aboki Kalli Bidiyon. Allahu Akbar” Riba Biyu Ashe Abunda Ya Faru Kenan Zaman Sadakar Ukun Kamal Aboki Kalli Bidiyon. innalilahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Magana Akan Mutuwar Kamal Aboki Mutane da yawa suna cewa ya dace Kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla. Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa Kamal Aboki Yayi dace kuma wasu Malamai sun Fara Magana Akai ga video ka kalla. Full Video,

CBN Ya Dukufa Wajen Wayar Da Kan ‘Yan Kasuwa Kan Cikar Wa’adin Tsofaffin Takardun Kudin Naira

Image
 CBN Ya Dukufa Wajen Wayar Da Kan ‘Yan Kasuwa Kan Cikar Wa’adin Tsofaffin Takardun Kudin Naira.. Dimokuradiyya Home Kasuwanci CBN Ya Dukufa Wajen Wayar Da Kan ‘Yan Kasuwa Kan Cikar Wa’adin Tsofaffin Takardun Kudin Naira A ranar Laraba ne jami’an babban bankin Najeriya (CBN) reshen jihar Imo suka ziyarci kasuwar agaji ta Owerri domin wayar da kan ‘yan kasuwar kan bukatar su ajiye tsoffin takardunsu a bankuna kafin wa’adin ranar 31 ga watan Janairu. Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura January 18, 2023 Reading Time: 3 mins read CBN Ya Dukufa Wajen Wayar Da Kan ‘Yan Kasuwa Kan Cikar Wa’adin Tsofaffin Takardun Kudin Naira 137 SHARES. A ranar Laraba ne jami’an babban bankin Najeriya (CBN) reshen jihar Imo suka ziyarci kasuwar agaji ta Owerri domin wayar da kan ‘yan kasuwar kan bukatar su ajiye tsoffin takardunsu a bankuna kafin wa’adin ranar 31 ga watan Janairu. Wannan atisayen na daya daga cikin kokarin gabatar da sabbin takardun kudi na Naira ga ‘yan kasuwar tare da bukatar su da ...

Innalillahi wa'Innailairrajuun Allah yayiwa babban jarumin barkwanci kamal aboki Rasuwa

Image
Innalillahi wa'Innailairrajuun Allah yayiwa babban jarumin barkwanci kamal aboki Rasuwa 😭  Innalillahi wa'Innailairrajuun Allah yayiwa babban jarumin barkwanci kamal aboki Rasuwa 😭 

Apatani; Bidiyon Kabilar Da Suke Zurmuka Karfe A Hanci Da Kunnuwansu Kalli Yadda Suke Rayuwa Kamar…

Image
 Apatani; Bidiyon Kabilar Da Suke Zurmuka Karfe A Hanci Da Kunnuwansu Kalli Yadda Suke Rayuwa Kamar… Apatani; Bidiyon Kabilar Da Suke Zurmuka Karfe A Hanci Da Kunnuwansu Kalli Yadda Suke Rayuwa Kamar… Arunachal Pradesh, Wajene Mai Dausayi Wannan Yabasu Damar Zama Manoman Shinkafa Dan Samun Kudin Shiga. Kabilar na yin addinin ne, wanda ake kira Donyi-Polo, Suna Bautawa Rana (Donyi) Da Wata (Polo). Danna Manyan Rubutu 👉 FULL VIDEO Ka Kalli Yadda Suke Rayuwa.

Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus a Jahar Bauchi

Image
 Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus a Jahar Bauchi. Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus a Jahar Bauchi