maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Innalillahi R.I.P Abokan Karatun Sane Sukai Masa Sukan Tsiya Har Saida Ya Mùtu

 INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN 


Wasú Dalibaí Sún Yi Sanadíyar Mútúwar Abokín Karatúnsú A Makarantar Lafíya Daké Jìhar Sókótó



 


DÁGA Real Buroshi Mawaka Só kótó


Wasu ɗalibai a makarantar kiwon lafiya ta Sultan Abdurrahman School of Health Technology Gwadabawa dake jihar Sokoto, sun kashe abokin karatun su har lahira ta hanyar yi masa bugun kawo wuƙa har ya zamo sanadiyar mutuwarsa a daren jiya Lahadi

.Ɗalibin mai suna Lukman wanda aka fi sani da Khalifa ɗan garin Kalambaina mai karatu a sashen lafiyar haƙori (Dental& surgery department) aji na biyu (200L) ya rasa ransa ne a sanadiyar wani zargin da abokan kwanansa ke yi mishi wanda ba su da tabbacin hakan, bayan cece kucen da ya faru a tsakanin shi margayin da abokan nasa ne har yakai suka yimasa taron dangi suka zamo sanadiyar rasa rayuwarsa. 

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…