Posts

Showing posts from March, 2023

maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

MAGANIN ULCER CIKIN KWANA 7 DA YARDAR ALLAH.

Image
  DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.  Insha Allah wannan fa’ida zata magance maka matsalar ulcer. ABINDA ZAA NEMA.   1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji 2. Garlic(Tafarnuwa) 3. Zuma YADDA ZAA HADA.   Da farko zaka samu kabeji danye kamar ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender. Sai a zuba ruwan kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai. Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa samu waraka, wannan MUJARRABUN ne k ar agi wasa dashi.

Ga Mazan da sukayi aure farko: Ga yadda ake tadawa Amarya sha’awa kafin a fara saduwa da ita

Image
  Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.  ALAMOMIN SANYIN MARA: 1. Dauke sha’awa: 2. Fitar farin ruwa daga gaba: 3. Tsagewar farji: 4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji: 5. Saurin inzali: 6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani: 7. Fiyar kuraje a jiki ko wani  sashe na jiki:

VIDEO: NA ROKEKA INDAI KASAN KAI BAKADA MATA KADA KO BAKIDA MIJI WANNAN VIDEO ZAI IYA HANAKA BARCI GASKIYA - MIMI HARKA

Image
  Hakanan, ko da mutum ba ya fama da daya daga cikin wadancan matsaloli, masana na ba da shwarar yawaita motsa jiki da kuma lura da nau'in abincin da ake ci. Domin samun cikakken bayani karanta makalarmu mai kanun "Nau'ikan Abinci Ma Su Karawa Namiji Sha'awa Da Kuzari Yayin Jima'i" Da kuma "Nau'ikan Abinci Ma Su ragewa Ma'aurata Sha'awa Yayin Jima'i" za su taimaka ma ka kwarai gaya.   Aksarin ma'aurata a Arewacin Nigeria sun dauka cewa, aure ba komai ba ne face jima'i da tara zuri'a. Hakan ne ma ya sa: 1. Yana da wuya ka ga ma'aurata suna sumbatar juna a goshi koh a kumatu, kuma idan ka ga sun rungume juna, toh labari mai dadi ne ya samu.  2. Yana da wuya ka ga miji yana baiwa matarsa abinci a baki, Idan ka ga hakan kuwa toh ka tabbata matar ce bata da lafiya. 3. ldan ba a drama ba, zai yi wuya ka ga miji ya bude wa matarsa kofar mota. 

Domin abun da yada wasu suka fata tabbatar da mutuwar jarumin shine anga manyan jaruman kannywood sunyi fostin kamar su (Falalu A dorayi) kunga kuwa tunda aka ga yayi magana akai dolane ace gaskiya ne.

Image
  Wa Yafi Kuɗi Tsakanin Ali Nuhu Da Naziru sarkin Waka Wannan Video Yana Ɗauke Da Abubuwan Da Suka Mallaka Tun Daga Gidaje Motoci Kamfanoni Da Sauransu Kalla Kuga Anan.  Aksarin ma'aurata a Arewacin Nigeria sun dauka cewa, aure ba komai ba ne face jima'i da tara zuri'a. Ha  1. Yana da wuya ka ga ma'aurata suna sumbatar juna a goshi koh a kumatu, kuma idan ka ga sun rungume juna, toh labari mai dadi ne ya samuHakanan, ko da mutum ba ya fama da daya daga cikin wadancan matsaloli, masana na ba da shwarar yawaita motsa jiki da kuma lura da nau'in abincin da ake ci. Domin samun cikakken bayani karanta makalarmu mai kanun "Nau'ikan Abinci Ma Su Karawa Namiji Sha'awa Da Kuzari Yayin Jima'i" Da kuma "Nau'ikan Abinci Ma Su ragewa Ma'aurata Sha'awa Yayin Jima'i" za su taimaka ma ka kwarai gaya.  2. Yana da wuya ka ga miji yana baiwa matarsa abinci a baki, Idan ka ga hakan kuwa toh ka tabbata matar ce bata da lafiya. 3. ldan ba a...

VIDEO: HANYA MAFI SAUKI DAZAKA MAI DA KANKA HARIJI BA TAREDA WATA WAHALA BA - MIMI HARKA

Image
 Kamar yadda mu ka ambata tun da farko duk mai fama da daya ko wasu daga matsalolin can da mu ka zana a sama magance su shine warakarsa da ikon Allah. Duk da haka Hausawa kan ce, idan kana da kyau ka kara da wanka bayan magance kalubalen lafiya da ake fama da ita/su za a iya amfani da wadannan hade-hade da zamu zana a kasa.  Hakanan, ko da mutum ba ya fama da daya daga cikin wadancan matsaloli, masana na ba da shwarar yawaita motsa jiki da kuma lura da nau'in abincin da ake ci. Domin samun cikakken bayani karanta makalarmu mai kanun "Nau'ikan Abinci Ma Su Karawa Namiji Sha'awa Da Kuzari Yayin Jima'i" Da kuma "Nau'ikan Abinci Ma Su ragewa Ma'aurata Sha'awa Yayin Jima'i" za su taimaka ma ka kwarai gaya. 

Wa Yafi Kuɗi Tsakanin Ali Nuhu Da Naziru sarkin Waka Wannan Video Yana Ɗauke Da Abubuwan Da Suka Mallaka Tun Daga Gidaje Motoci Kamfanoni Da Sauransu Kalla Kuga Anan.

Image
Wa Yafi Kuɗi Tsakanin Ali Nuhu Da Naziru sarkin Waka Wannan Video Yana Ɗauke Da Abubuwan Da Suka Mallaka Tun Daga Gidaje Motoci Kamfanoni Da Sauransu Kalla Kuga Anan. 

Qalu Innalillahi Yanzu Yanzu Mutuwar Kamaye Ta Girgiza Kannywood

Image
  Gaskiyar magana akan mutuwar jarumi kamaye na dadin kowa, indan kuka kuran ta wannan rahotan zaku tabbatar da menene yake faruwa gaskiya ne kamaye yarasu ko dai hana raye. Domin abun da yada wasu suka fata tabbatar da mutuwar jarumin shine anga manyan jaruman kannywood sunyi fostin kamar su (Falalu A dorayi) kunga kuwa tunda aka ga yayi magana akai dolane ace gaskiya ne.   

SABON VIDEO WALLAHI KUYI WANNAN SHAA YANZU MAGANI YANZU JIMAI BABU KAMA HANNUN YARO - MIMI HARKA

Image
 A wannan makon zan amsa tambayoyin da wasu daga cikin masu karatu su ka aiko ne. Bismillah: Tambaya: Assalamu alaikum. Anty Baby, tambayata a nan ita ce, ni mijina ba ya biya min bukata a shimfida. Ma’ana; ta wajen jima’I; mu na fara saduwa idan ya samu biyan bukatar kansa shikenan sai ya daga ni ko da kuwa ban ji dadi ba. Ba ruwansa da sha’awar da zan kasance a ciki kuma ba ruwansa da damuwar da zan yi. Shi kansa kawai ya sani. Haka ma gobe idan ya zo zai kuma yi. Abin nan ya na matukar damu na har na ji na fara tsanar sa a raina.    

Kanawa Masu Abin Kunya Wallahi Kun Bada Kanku Kun Bada Arewacin Najeriya Kuma Kun Bada Afirka

Image
  Kanawa Masu Abin Kunya Wallahi Kun Bada Kanku Kun Bada Arewacin Najeriya Kuma Kun Bada Afirka Ga video nan mun kawo muku daga ƙasa ga duk mai buƙatar kallo: Kada ku manta sai kun danna video ɗin har sau 7 sannan zai buɗe. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Masha’Allah Maryam Babban Yaro itama Ta Fita daga Layin Zawarawa

Image
  Masha’Allah Maryam Babban Yaro itama Ta Fita daga Layin Zawarawa an Daura Aurenta a Jiya Asabar Allah bada Zaman lafiya. A jiya asabar ne aka daura Auren Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Abubakar Gidado da akafi sani da Maryam Babban Yaro duk da cewa dai Wannan Aure ne na Sirri ba kowa yasan dashi ba sai bayan da aka gama Daurin Auren sannan ta Sanar. Jarumar ta sanar da hakan ne ta Hanyar wallafa wata faifan bidiyo a Shafukan ta na sada Zumunta inda tayi tagging wasu daga cikin Abokanan sana’arta yan Fim. Masoyanta da dama hade da Abokanan sana’arta sun tayata Murna wannan abun farin ciki dayazo mata Kasancewar dama an saka matan Kannywood a gaba cewa basa son yin aure kuma koda sunyi Auren basa Zama. Tindai karshen Shekarar data gabata ne ta 2021 da kuma wannan da muke cike Aketa daura Auren Jaruman Kannywood Musamman ma Matan wanda suka hada da Yan mata da kuma Zawarawa wanda akalla an samu yan mata da Zawarawan Kusan Ashirin da Sukayi Aure acikin Karshen Shek...

Allah Sarki Anyi Kira ga Masana’antar Kannywood ta Taimakawa Maryam Babban Yaro, Masoyan ta Zasu Siya Mata Waya.

Image
  Allah Sarki Anyi Kira ga Masana’antar Kannywood ta Taimakawa Maryam Babban Yaro, Masoyan ta Zasu Siya Mata Waya. Allah Sarki Anyi Kira ga Masana’antar Kannywood ta Taimakawa Maryam Babban Yaro, Masoyan ta Zasu Siya Mata Waya. Masoyan Jaruma Maryam gidado Wacce akafi sani da Maryam Babban Yaro Sun bayyana cewa Yakamata su hada kudi domin su siya mata Sabuwar waya. Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Abubakar da akewa lakabi da maryam gidado Zata Samu Kyautar dalleliyar waya daga wajen Masoyan ta. Kamar dai yadda aka sani dukkan ma’abocin kallon Finafinan Hausa musamman ma na Masana’antar Kannywood to Yasan Fuskar Jaruma Maryam gidado kuma yasan cewa a yanzu tauraron ta ya daina haskawa ba kamar da ba, wasu ma har sun fara mantawa da fuskar ta. Kalli Cikakken vedion anan

Maryam gidado ta Mayar da Martani ga Masu cewa Harda Shaye Shaye Yasa ta Tsufa Har take Neman Taimako.

Image
  Allah Sarki Maryam gidado ta Mayar da Martani ga Masu cewa Harda Shaye Shaye Yasa ta Tsufa Har take Neman Taimako.  Allah Sarki Maryam gidado ta Mayar da Martani ga Masu cewa Harda Shaye Shaye Yasa ta Tsufa Har take Neman Taimako. Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Abubakar da akafi sani da Maryam Gidado ko Kuma maryam babban yaro ta fito a wata faifan vedio tayi martani ga masu cewa  tana Shaye shaye harma da bukatar ataimaka mata. Jarumar wacce ta bayyana hakan ne a shafinta ta na Tiktok ta koka Matuka kan yadda wasu daga cikin mabiyan ta suke ajiye Mata comments na maganganu marasa dadi Harma wasu ke bayyana cewa bata da lafia tana neman Taimako. Da yawa daga cikin masoyan ta kowa nata bayyana ra’ayinsa ta Hanyar ajiye mata comment inda wasu ke furta magana me dadi wasu kuma akasin hakan. Shiyasa jarumar ta fito tayi martani acikin vedion data wallafa a shafinta ta TikTok gadai faifan bidiyon abinda take fada nan kamar haka.

Kalli Yadda Wasu Matan Kannywood da Suka Shahara a baya Har Tsufa Ya Fara Bayyana a Fuskokin su

Image
  Allah Sarki rayuwa, Kalli Yadda Wasu Matan Kannywood da Suka Shahara a baya Har Tsufa Ya Fara Bayyana a Fuskokin su Allah Sarki rayuwa, Kalli Yadda Wasu Matan Kannywood da Suka Shahara a baya Har Tsufa Ya Fara Bayyana a Fuskokin su Yau wannan Shafi namu ya kawo maku jerin wasu Tsofaffin Jaruman Kannywood mata wanda suka shahara a shekarun baya amma Yanzu Har Tsufa ya fara bayyana a Fuskokin su. Domin Kallon Cikakkiyar wannan Vedio danna akan faifan dake kasa 

Masha’Allah Kalli Jerin Jaruman Kannywood 16 da Suke Matukar Kama da Iyayen su

Image
  Masha’Allah Kalli Jerin Jaruman Kannywood 16 da Suke Matukar Kama da Iyayen su Masha’Allah Kalli Jerin Jaruman Kannywood 16 da Suke Matukar Kama da Iyayen su Masha’Allah A yau mun kawo maku wasu jaruman Kannywood mata wanda suke Matukar kama da iyayensu ga jerin jaruman su kusan 30 duk da cewa wasu Iyayen nasu wasu sun rasu. Ba tare da bata lokaci ba, ga jerin matan nan kamar haka:

Auren Jaruma Rahama Hassan Ya Mutu

Image
  Auren Jaruma Rahama Hassan Ya Mutu Auren fitacciyar jarumar nan wadda tayi shura a shekarun baya da suka wuce kimanin shekaru biyar ko sama da haka ne jarumar tayi aure nata,sai kuma kwatsam a jiya ne akaga jarumar a cikin tawagar Mawakan Hausa ta Kannywood mai lakabin 13×13. Mutuwar auren Jarumar ya matukar tada hankalin masoyan nata dama masu bibiyar abubuwan dake faruwa a ciki da wajen masana’antar ta Kannywood. Zaku iya kallon cikakken bayanin cikin bidiyon da zamu saka muku anan kasa.

Auren Rahama MK Matar Bawa Mai Kada Ya Girgiza Kannywood Baki Daya

Image
  Auren Rahama MK Matar Bawa Mai Kada Ya Girgiza Kannywood Baki Daya  A satin daya wuce ni aka sami rade-radin auren jaruma a cikin masana’antar Kannywood Rahama MK wadda tayi fice a cikin wani shiri mai dogon zango da tashar AREWA24 take haskawa a duk sati (Kwana Casa’in) Sai yanzu kuma kwatsam shafukan sada zumunta na Kannywood suka tabbatar da maganar auren jarumar,yanzu haka dai jarumar tana gidan Mijinta. Sai dai da yawa daga cikin masoyan ta sun tayata murna sosai,a yayin da kuma wasu suke tambayar cewa shin zata dawo harkar fim ne? Sai dai wata majiya ta bayyana mana cewa Jarumar zataci gaba da gudanar da sana’ar ta ta yin fim kamar yadda ta sabayi a baya.

Bazan Iya Daina Harkar Fim ba duk da cewa Nayi Aure Zanci gaba – Jaruma Rahama MK

Image
  Bazan Iya Daina Harkar Fim ba duk da cewa Nayi Aure Zanci gaba – Jaruma Rahama MK Jaruma Rahama MK, Wacce Akafi Sani Da (Hajiya Rabi Bawa Mai Kada) Ta Bayyana Cewa Mace Zata Iya Ci Gaba Da Yin Fim Koda Tana Da Aure, Kamar Yadda Zata Iya Ci Gaba Da Aikin Banki Ko Koyarwa Ta Bayyana Cewa Kafin Aurenta Akwai Yarjejeniyar Cewa Zata Iya Ci Gaba Da Yin Shirin Fim Dinta Koda Tayi Aure, A Watannin Bayane Muka Sami Labarin Jarumar Tayi Auren Sirri, Inda Bayan Auren Nata Kuma Akaci Gaba Da Ganinta A Cikin Shirin Kwana Casa’in Inda Taci Gaba Da Taka Rawa Kamar Yadda Ta Saba. Ga cikakkiyar Bidiyon hirar da bbc hausa sukayi da ita nan

Umar m shariff yabbayyan chewa yanason aurar hadiza gabon wato jarumar kannywood

Image
  Umar m shariff yabbayyan chewa yanason aurar hadiza gabon wato jarumar kannywood din kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu… yanzu yanzu jarumin kannywood din wato umar m shariff kuma babban mawakin soyayya na hausa yabayyana chewa idan hadiza gabon tanason ya aureta. babu shakka zai aureta domin jarumin wato umar m shariff yabbayyan chewa yana matukar kaunar jarimar kannywood din wato hadiza gabon da aure inji mawakin.

Shahararren Ɗan Kasuwa a Najeriya Haifaffen jihar Katsina Mangal, ya bawa Rarara Kyautar Mota ta Miliyoyin kudi.

Image
  YANZU YANZU: Shahararren Ɗan Kasuwa a Najeriya Haifaffen jihar Katsina Mangal, ya bawa Rarara Kyautar Mota ta Miliyoyin kudi. YANZU YANZU: Shahararren Ɗan Kasuwa a Najeriya Haifaffen jihar Katsina Mangal, ya bawa Rarara Kyautar Mota ta Miliyoyin kudi. Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Yau Dai Ga Baba Ɗan Audu Ga Hadiza Gabon Yana Son Maman Sumayya Son Gaskiya Bana Cikin Shirin Film Ɗin Labarina Ba

Image
  Yana Son Maman Sumayya Son Gaskiya Bana Cikin Shirin Film Ɗin Labarina Ba Yau Dai Ga Baba Ɗan Audu Ga Hadiza Gabon Acikin Ɗaki Wanda Ba'a Yin Ƙarya Ya Bayyana Gaskiya Akan Cewa Yana Son Maman Sumayya Son Gaskiya Bana Cikin Shirin Film Ɗin Labarina Ba Ga video nan mun kawo muku daga ƙasa ga duk mai buƙatar kallo: Kada ku manta sai kun danna video ɗin har sau 7 sannan zai buɗe. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Kai Jama'a Kalla Kuga Videon Manyan Najeriya Masu Taimakawa Bello Turji Asiri Ya Tono

Image
  Kai Jama'a Kalla Kuga Videon Manyan Najeriya Masu Taimakawa Bello Turji Asiri Ya Tonu Yanzu Yanzu Ga video nan mun kawo muku daga ƙasa ga duk mai buƙatar kallo: Kada ku manta sai kun danna video ɗin har sau 7 sannan zai buɗe. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Wa Yafi Kuɗi Tsakanin Umar M. Shareef Da Nura M. Inuwa 2023

Image
  Wa Yafi Kuɗi Tsakanin Umar M. Shareef Da Nura M. Inuwa 2023 Ga Cikakken Bidiyo Kalla Kuga Ga video nan mun kawo muku daga ƙasa ga duk mai buƙatar kallo: Kada ku manta sai kun danna video ɗin har sau 7 sannan zai buɗe. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Ali Nuhu Ya Sayi Jirgin Sama Ya Mallaki Ƙaramin Jirgin Sama Private Jet Kalla Kuga Videon

Image
  Ali Nuhu Ya Sayi Jirgin Sama Ya Mallaki Ƙaramin Jirgin Sama Private Jet Kalla Kuga Videon Ga video nan mun kawo muku daga ƙasa ga duk mai buƙatar kallo: Kada ku manta sai kun danna video ɗin har sau 7 sannan zai buɗe. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Lokacin Ina Kurkuku Mun Gana Da Annabi Dauda (A.S) Harma Ya Gaya Min Duk Abinda Zai Faru Acikin Rayuwata Hamza Almustapha Kenan Kalla Kuga Wannan Bidiyo Mai Abin Mamaki

Image
  Lokacin Ina Kurkuku Mun Gana Da Annabi Dauda (A.S) Harma Ya Gaya Min Duk Abinda Zai Faru Acikin Rayuwata Hamza Almustapha Kenan Kalla Kuga Wannan Bidiyo Mai Abin Mamaki Ga video nan mun kawo muku daga ƙasa ga duk mai buƙatar kallo: Kada ku manta sai kun danna video ɗin har sau 7 sannan zai buɗe. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Yadda Wasu Baƙaƙen Fata Ke Tururuwa Domin Kai Ziyararsu Zuwa Duniyar Mars, Ta Hanyar Neman Izinin Turawan Ƙetare.”

Image
Yadda Wasu Baƙaƙen Fata Ke Tururuwa Domin Kai Ziyararsu Zuwa Duniyar Mars, Ta Hanyar Neman Izinin Turawan Ƙetare.” Yadda Wasu Baƙaƙen Fata Ke Tururuwa Domin Kai Ziyararsu Zuwa Duniyar Mars, Ta Hanyar Neman Izinin Turawan Ƙetare.”