maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Auren Rahama MK Matar Bawa Mai Kada Ya Girgiza Kannywood Baki Daya

 








Auren Rahama MK Matar Bawa Mai Kada Ya Girgiza Kannywood Baki Daya

 A satin daya wuce ni aka sami rade-radin auren jaruma a cikin masana’antar Kannywood Rahama MK wadda tayi fice a cikin wani shiri mai dogon zango da tashar AREWA24 take haskawa a duk sati (Kwana Casa’in)

Sai yanzu kuma kwatsam shafukan sada zumunta na Kannywood suka tabbatar da maganar auren jarumar,yanzu haka dai jarumar tana gidan Mijinta.

Sai dai da yawa daga cikin masoyan ta sun tayata murna sosai,a yayin da kuma wasu suke tambayar cewa shin zata dawo harkar fim ne?

Sai dai wata majiya ta bayyana mana cewa Jarumar zataci gaba da gudanar da sana’ar ta ta yin fim kamar yadda ta sabayi a baya.


Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…