maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Bazan Iya Daina Harkar Fim ba duk da cewa Nayi Aure Zanci gaba – Jaruma Rahama MK

 







Bazan Iya Daina Harkar Fim ba duk da cewa Nayi Aure Zanci gaba – Jaruma Rahama MK


Jaruma Rahama MK, Wacce Akafi Sani Da (Hajiya Rabi Bawa Mai Kada) Ta Bayyana Cewa Mace Zata Iya Ci Gaba Da Yin Fim Koda Tana Da Aure, Kamar Yadda Zata Iya Ci Gaba Da Aikin Banki Ko Koyarwa

Ta Bayyana Cewa Kafin Aurenta Akwai Yarjejeniyar Cewa Zata Iya Ci Gaba Da Yin Shirin Fim Dinta Koda Tayi Aure, A Watannin Bayane Muka Sami Labarin Jarumar Tayi Auren Sirri, Inda Bayan Auren Nata Kuma Akaci Gaba Da Ganinta A Cikin Shirin Kwana Casa’in Inda Taci Gaba Da Taka Rawa Kamar Yadda Ta Saba.

Ga cikakkiyar Bidiyon hirar da bbc hausa sukayi da ita nan





Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…