maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzun Nan Allah yayiwa Jarumin Kannywood Abdulwahab Alhassan wanda akafi sani da Awarwasa rasuwa.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu nan Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Abdulwahab Alhassan Wanda Akafi Sani da A warwasa rasuwa.

Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Lawan Ahmad shine wanda ya wallafa labarin a shafinsa na Facebook, Kamar Yadda rahotanni suka nuna Abdulwahab ya rasu ne bayan yasha fama da rashin lafiya ya kuma rasu ne a garin Jos

Jaruman Kannywood da dama sun samu labarin rasuwar tasa inda suketa wallafa hotunan sa sunayi masa Addua, Muma muna masa Addua Ubangiji Allah ya gafarta masa ya haskaka makwancinsa ya yafe masa kura kurensa

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…