maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Abinda Uwar Aikina Take Tursasani Sai Munyi Ko Kuma Ta Koreni Daga Aikin Data Daukeni A Gidan Ta

 Wata matashiya yar kimanin shekaru 17 a garin kano nasarawa Ta koka kan yadda uwar aikinta take tursasata yin abubuwa da bai kamata ba








INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN.

A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya samu matansa biyu da uwargida da amarya a matsayin masoyan juna cikin harkar madigo.








Saninmu ne cewa a yau an wayi gari matsalar hulda tsakanin masu jinsi daya yana kutsowa cikin al’ummarmu. Har ta kai wasu kasashen duniya, musamman yammacin duniya sun fara yekuwar neman izinin auren jinsi daya. Hakan ta sa sanya wasu tsirarrun ‘yan kasar nan a lokuta daban-daban su ma suke nemi su bi sahun wadansan la’anannun, wai suna neman gwamnatin kasar ta yarje musu auren jinsi daya, inda namiji zai auri dan’uwansa namiji, mace ma ta auri mace!







Tun kafin a je ko’ina ‘yan Nijeriya baki dayansu, suka fito fili suka yaki lamarin, su kansu masu madafun ikon kasar suka yi watsi da tayin da wasu shugabannin duniya suka yi. Ta tabbata dai babu yadda za a yi a amince da auren jinsi daya a Nijeriya.
Amma duk da haka, ba a rabu da bukar ba, aka haifi habu! Wadansu daga cikin al’ummarmu, ciki, har da Hausawa jefi jefi kan samu kansu a cikin wannan muguwar al’adar, inda za ka iske mace ta hakikice da ‘yar’uwarta mace, wai su masoya ne. 

Kwanan baya a Jihar Kaduna an kama wasu mata guda biyu da suka dambace bisa dalilin zargin juna da cin amana. Ita ‘mijin’ ta fara kamar matarta (daya macen) da duka, har ta kai su ga caji ofis, inda suka fallasa yawan shekarun da suka yi tare a matsayin mata da miji, har da sadaki!


Dangane da hakan ne wani magidanci mai suna Abban Umma a nan Arewa ya bugo waya tare da aiko mana hotunan iyalinsa suna aikata muguwar dabi’ar ta madigo. Magidancin mai kimamin shekaru 42, ya shaida mana dalla-dalla yadda lamarin ya faru, kana ya nuna mana hotunan yadda ya kama matan nasa. Sai dai mun shaida masa cewa ba za mu iya buga hotunan ba. Kana mun ba shi shawarar bai kamata a fallasa hakikanin sunayensu ba.


Malamin dai matafiyi ne, don kuwa yana daukar kayan gwari ne daga nan Arewa zuwa Kurmi, Ikko da sauran jihohin Kudancin kasar nan. A cewarsa, kafin ya kara mata sun jima tare da uwargida, don sun shafe akalla sukaru goma sha-daya tare da ‘ya’yansu hudu. Amma a koda yaushe uwargidan sai mita take masa cewa yana yawan damunta.

 A takaice dai ya nuna cewa uwargidansa ba ta ba shi hadin kai wajen ibadar aure, wanda hakan ta sanya har ya kwadaitu ya kara aure.
Ba tare da jimawa ba kuwa ya kara auren wata matar suka zama biyu.

 Ya samu kansa cikin sabuwar rayuwa, gidansa ya koma tamkar ‘Aljannar duniya’. Ya nuna cewa sakamakon auren da ya kara, ita ma uwargidan ta kara zage dantse, ta rika daukar dukkanin bukatunsa.




Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…