maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

An kama jami'an yan sanda da ke da hannu a maguɗin zaɓe a jihar Rivers asirin su ya tuno.

 An kama jami'an yan sanda da ke da hannu a maguɗin zaɓe a jihar Rivers












Rundunar ƴan sandan jihar Rivers ta sanar da kama wasu jami'anta uku bayan da suka bayyana a wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta wanda ya nuna suna da hannu a maguɗin zaɓe.

Bidiyon ya nuna jami'an ƴan sandan da ke bakin aiki a lokacin zaɓen cikin wata mota mai lamba "RRT O50".

Sanarwar da kakakin rundunar, SP Garce Iringe-Koko ta fitar ta ce an kama motar domin gudanar da bincike.

Rundunar ta kuma bai wa al'ummar Rivers tabbacin ci gaba da aikinta na tabbatar  neda doka da oda da kuma tabbatar da cewa an hukunta waɗanda aka samu da aikata ba dai-dai ba.

Rundunar ta kuma buƙaci al'umma su kwantar da hankalinsu su kuma dakaci sanarwar sakamakon zaɓe a hukumance.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…