maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yadda Ake Saduwa Da Mace mai ciki a gamsar da ita sosai sosai

 Yadda Ake Saduwa Da Mace mai ciki a gamsar da ita sosai sosai








Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima’i da ita har sai ta haihu meye gaskiya maganar ????????



To dan’uwa ya halatta a sadu damace lokacin d take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da aminci Allah su tabbata a gare shi : “Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shaya da ruwansa ga shukar waninsa”











Abu-dawud : ayim yana cewa :”Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa” Tahzibussunan 1\193 . 


Masana likitanci suna cewa: Ba’a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . 


Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan. Allah ne ma fi sani .

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…