maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

A ranar litinin ne hukumar zaɓe mai zaman kanta ta sanar da Abba Kabir Yusuf wanda ake yi wa laƙabi da Abba gida-gida a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano


 


Abu takwas game da Abba Kabir Yusuf zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano


A ranar litinin ne hukumar zaɓe mai zaman kanta ta sanar da Abba Kabir Yusuf wanda ake yi wa laƙabi da Abba gida-gida a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano.

Ga abu takwas da ya kamata ku sani a kansa:

  • An haife shi ranar 5 ga watan January, 1963 a ƙaramar hukumar Gaya ta jihar Kano. 
  • Ya yi karatun Firamare a makarantar gwamnati da ke Sumaila Primary School sannan kuma ya yi karatun Sakandire a makarantar gwamnati ta Lautai a Gumel da ke jihar Jigawa.
  • Abba ya yi karatun difloma a kwalejin kimiya da fasaha ta Mubi sai kuma babbar difloma a kwalejin kimiya da fasaha ta Kaduna watau Kaduna Polytechnic.
  • Ya yi karatun digirinsa na biyu digiri a jam’iyyar Bayero ta Kano a fannin harkokin kasuwanci.
  • Tsohon kwamishinan ayyuka a jihar Kano a zamanin mulkin Rabi'u Musa Kwankwaso.
  • Abba gida-gida ya yi takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Kano a shekarar 2019 amma bai samu nasara ba.
  • Yana da mata biyu da ‘ya’ya da dama.
  • Ya lashe zaɓen gwamnan jihar Kano a ranar 20 ga watan Maris na 2023.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…