maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Abba Kabir Yusuf Ya Lashe Zaben Karamar Hukumar ta Farko

 










Dan takarar gwamnan na Jamiyyar NNPP Abba Kabir Yusuf ya samu nasarar lashe karamar hukumar Rano, daya daga cikin kananan hukumomin jihar Kano 44.

Baturen zaben karamar hukumar Farfesa Adamu Jibril Alhassan na jami’ar Bayero Kano, shine ya tabbatar da nasarar jamiyyar, inda ta samu kuri’u 18040.

KU KARANTA: INEC Ta Daga Zabukan Wasu Kananan Hukumomin Jihar Rivers

Sai kuma jamiyyar APC wadda tazo ta biyu da kuri’u dubu 17 a zaben na jiya da aka gudanar.





Har yanzu dai ana ci gaba da tattara sakamakon zabe na gwamna da yanzu haka hukumar INEC ke yi, tare da wallafa sakamakon kai tsaye a shafin data samar na IRev.

Kawo yanzu dai hukumar INEC ta wallafa sakamakon zaben na jihar Kano , 6,826 wanda hakan ke daukar Kaso 60.83 na adadin kuri’un da aka kada ke nan.

A wani labarin kuma: INEC Ta Sanya Sakamakon Zabe 66,634 Zuwa Dandalinta Na IReV


Ya zuwa yanzu dai hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta tura sakamakon zabe 66,634 na zaben gwamnoni da na majalisun jihohi a dandalinta na IReV.

Jaridar PUNCH ta rawaito cewa jam’iyyun adawa da wasu ‘yan Najeriya sun caccaki INEC kan gazawarta na sanya sakamakon nan take a dandalinta na kallon sakamakon zabe IReV da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairu






Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…