maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

An binne gawar Faston da ya shafe shekaru 2 da mutuwa ana jiran far-faɗowar sa



 An binne gawar wani Fastor wanda ya shafe sama da shekaru 2 da mutuwa.

Mabiyansa ne suka ajiye shi suna jiran ya far faɗa

Daga ƙarshe yanzu dai sun binne shi

Daga ƙarshe dai an binne Faston da ya faɗawa  mabiyansa cewa ba zai mutu ba ko anga ya mutu zuwa yayi Aljanna ya dawo inda bayan ya mutu a shekarar 2021 inda aka yi ta dakon far-faɗowarsa kafin daga bisani su gaji su rufe shi


Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…