maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

An ci gaba da zaɓe a wasu rumfuna a Legas

 



A yau lahadi an ci gaba da kaɗa ƙuri'a a zaɓen gwamna da na 'yan majalisaun dokokin jihohi a mazaɓar VGC a jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya.

Hukumar zaɓen ƙasar ce ta ce za a gudanar da zaɓen ne a yau kasancewar ba a samu gudanar da zaɓen a irin waɗannan mazaɓu ba..




Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…