maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

An Tarwatsa Wani Rumfar Zabe A Birnin Kano







 SUBHANALLAH: An Tarwatsa Wani Rumfar Zabe A Birnin Kano


Abinda ya faru kenan a Darmanawa ward dake karamar hukumar Tarauni, yayin da suka fasa wasu akwatuna tare da yaga takardar kada kuria. 












Hakan ya faru ne da safiyar yau karfe tara da minti ashirin 9:20am. 


Ana zargin rashin fahimta tsakanin ejen din bangarorin jam'iyyar APC da NNPP ne ya jawo rikicin.



Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…