maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Ana tsaka da shagalin biki an fasawa amarya ido a jihar kano

 


Ana Tsaka Da Shagalin Biki An Fasawa Amarya Ido a Jihar Kano Laraba, Janairu 18, 2023 at 9:55 Safiya daga  AbdulRahman Rashida Rikici ya barke wajen taron shagalin biki a jihar Kano


kuma tsautsayi ya fada kan Amaryar bikin Jami’an yan sanda sun kama mutum biyu da ake zargi da hannu cikin tada rikicin a wajen bikin Angon ya lashi takobin cewa ba zai yarda ba sai an hukunta dukkan masu hannu cikin wannan abu

A ranar da ya kamata ya zama mafi muhimmanci da farin ciki a rayuwar Amarya da Ango a jihar Kano, an fasawa Amarya ido yayinda rikici ya barke ana tsaka da shagalin biki. Amaryar mai suna Khadija Abdullahi,



ana fargaban ta rasa idonta daya yanzu bayan jifar dutsen da akayi kuma yayi sanadiyar hakan.

mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu inganci na pridesprl.com

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…