maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Budurwa Ta Karbe Waya Da Bell Da Ta Siyawa Saurayinta a Bidiyo

 Budurwa Ta Karbe Waya Da Bell Da Ta Siyawa Saurayinta a Bidiyo




Wata budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuke a taron jama’a yayin da ta kunyata saurayinta bayan ta gan shi tare da wata mace Ta fara gaura mashi mari tana mai kiransa da karuwan namiji sannan ta raba shi da wani abu da ta siya mai Fusatacciyar budurwar ta sa shi cire bel din wandonsa da ta siya masa a wajen sannan ta karbe wayarsa, lamarin da ya ba mutane mamaki Wani mutum ya shawarci maza da kada su kuskure su yarda mace ta ciyar da su yayin a ya wallafa wani bidiyo da ke nuna yadda budurwa ta kunyata saurayinta a bainar jama’a. Matashiyar, wacce ta yi magana da Yarbanci, ta ga saurayinta da wata mace sannan ta kira shi da karuwan namiji yayin da ta zarge shi da cin amanarta.

“Yana Da Nutsuwa”: Budurwa Ta Kabe Waya Da Bell Da Ta Siyawa Saurayinta a Bidiyo Hoto: @olasugar23 Asali: TikTok Nan take ta dauke shi da mari a fuska kafin ta umurce shi da ya dawo da duk wani abu da ta siya masa. Ta karbe bel din wandonsa da wayar hannunsa yayin da budurwar da ake zargin yana cin amana da ita ta kira shi yaya tana mai tambayar abun da ke faruwa! Kada ka bari komai ya wuce ka Mutumin ya yi shiru abinsa yayin da ake cin mutuncinsa a bainar jama’a sannan ya dauke kanwarsa daga wajen. 

Mutanen da ke wajen sun gano cewa macen da budurwar tasa ta yi tunanin yana cin amana da ita kanwarsa ce. Bidiyon TikTok din ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Kalli bidiyon a kasa: Read more:

Jama’a sun yi martani Mo6 ya ce: "Na ji masa bakin ciki a matsayina na namiji ganin ana yiwa wani namijin cin kashi ba tare da mutuntawa ba saboda ba zai iya daukar dawainiyar kansa na yau da kullun ba Ku da kuke cewa yarinyar muguwa ce. "Amma idan namijin ne ya aikata hakan yanzu fa. "Mahaukata za su dunga ihun"Dan uwa muna alfahari da kai." user2178443511276 ya ce: "Baaba, nutsuwar gayen 100% ne wato bi ma'anaa.... "Na ji radadinsa a lokacin. Kada ka bari mace ta ciyar da kai." Lol ta ce: "Na ga mutuncin kanwar saboda a matsayina na mace babu wanda zai iya yi wa dan uwana haka a gabana." Read more: https://hausa.legit.ng/news/1525464-yana-da-nutsuwa-budurwa-ta-kabe-waya-da-bell-da-ta-siyawa-saurayinta-a-bidiyo/?fbclid=IwAR0kfM2nCe_gIFmZV8WiRfTT3dLQzCRZvzQDESM4_EemxVlotDJhpCPioAY

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…