maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Dabaru 6 da za su bunkasa kuzarin Maza a fagen saduwa da Mata Minti 40 karanci - Aisha Fulani

 


Dabaru 6 da za su bunkasa kuzarin Maza a fagen saduwa da Mata Minti 40 karanci - Aisha Fulani.


Abu na farko Shine Za ka iya sanya abokiyar zamanka ta rinka yi maka tausa, tare da taba maka muhimman bangarorin sha’awarka, hakan na taimakawa wajen baiwa jikinka damar samar da sinadaran da ke kara lafiyar jima’i.


Ka Samu Isasshen Bacci Akalla ka rinka yin bacci na awanni 7 zuwa 8 a kowacce rana. Samun isasshen bacci na sanyawa ka ji dadin jima’i fiye da tunaninka, amma gajiya da damuwar da take taruwa a kanka idan ba ka yi bacci ba, na rage sha’awarka.

Don haka, mayar da hankali wajen samun isasshen bacci mai makon isasshen jima’i na kaiga samun.


dadewa a yayin jima’in.

Ka Rage Yawan Gajiyar da Kanka Yawan gajiya na kashe duk wata sha’awa ta jima’i. 



Duk lokacin da ka ji cewar ka gaji, to ka huta. Za ka iya samun wasu abubuwan da zasu taimaka maka wajen dawo da yanayinka na jin dadi da nutsuwa.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…