maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Dangote Ya Samu Naira Biliyan 460 a Cikin Kwana 1, Ya Zama Attajiri na 83 a Duniya



 Dangote Ya Samu Naira Biliyan 460 a Cikin Kwana 1, Ya Zama Attajiri na 83 a Duniya 


Mai kudin Afrika, Aliko Dangote ya samu kudin da sun kai Naira Biliyan 460 a cikin sa’a 24 Simintin Dangote yana cigaba da kasuwa, hakan ya ba Alhaji Aliko Dangote fam Dala miliyan 100 A Duniyar yau, arzikin Attajirin kasar Najeriyan ya fi na Alexey Mordashov da Alisher Usmanov DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Abuja - Mai kudin Najeriya da Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya mallaki Naira Biliyan 460 a cikin kwana daya a kwana-kwanan bayan nan. Bayanin da aka samu daga Bloomberg Billionaire Index ya nuna makudan kudin da Aliko Dangote ya samu, ya sa ya motsa a jerin Attajirai. Read more:


Shekaru 12 kenan a jere har yanzu babu wanda ya sha gaban Dangote ta fannin arziki a nahiyar Afrika, yanzu ya mallaki Dala Biliyan 19.7. Rahoton ya ce arzikin ‘dan kasuwan ya karu ne a sanadiyyar yawan bukatar simintin Dangote da ake yi, hakan ya kara masa $100m. KARA KARANTA WANNAN Azumin bana: Sarkin Musulmi ya fadi ranar da ya kamata a fara duban jinjirin wata Simintin Dangote ya yi daraja


A sahun attajiran farko na Duniya, an sha gaban Elon Musk, har yanzu kuma ana damawa da Bill Gates. Ga yadda lissafin yake zuwa yau: 1. Bernard Arnault 2. Elon Musk 3. Jeff Bezos 


4. Bill Gates 5. Warren Buffett Read more:

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…