maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

INEC Ta Fara Dora Sakamakon Zaben Gwamnoni da Na'urar BVAS

 








INEC Ta Fara Dora Sakamakon Zaben Gwamnoni da Na'urar BVAS 

INEC ta fara ɗora sakamakon zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi a Fortal ɗinta ta hanyar amfani da na'urar BVAS Rashin ɗora sakamakon a zaben shugaban ƙasa ranar 25 ga watan Fabrairu, 2023 ya haddasa cece-kuce a faɗin Najeriya Daga cikin sakamakon da aka hanga a Fotal ɗin IReV har da na rumfunan jihar Kano da ke arewa maso yamma DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Abuja - Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ɗora wasu sakamakon zaben ranar Asabar 18 ga watan Maris a shafinta ta hanyar amfani da na'urar BVAS. Idan baku manta ba rashin ɗora sakamakon zaɓe da BVAS a zaben shugaban kasa da aka kammala ranar 25 ga watan Fabrairu, ya haddasa kace-nace a faɗin Najeriya



INEC Ta Fara Dora Sakamakon Zaben Gwamnoni da Na'urar BVAS Hoto: INECNigeria Asali: UGC Daily Trust ta tattaro cewa duk da INEC ta ba da uzurin samun tangardar sadarwa yayin tura sakamakon ta BVAS, da yawan masu sukar lamarin ba su gamsu da uzirin ba. Read more: https://hausa.legit.ng/siyasa/1525963-inec-ta-fara-dora-sakamakon-zaben-gwamnoni-da-naurar-bvas/

Sai dai hukumar INEC ta yi wa 'yan Najeriya alkawarin ƙara inganta amfani da na'urar a zaben da ke gudana yau Asabar na gwamnoni da yan majalisun jihohi. Read more: https://hausa.legit.ng/siyasa/1525963-inec-ta-fara-dora-sakamakon-zaben-gwamnoni-da-naurar-bvas/

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…