maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Kalli Ingantacce maganin karfin Azzakari da yafi kowanne karfi












MAGANIN INFECTION DA GENERAL BODY CLEANER.

 

Wannan hadi cikin ikon Allah wannan hadi yana magance Matsalar infection (Sanyin mara)sannan yana general service na jiki ,yana kawar da cututtukan dake damun jikin mutum.

 

ABINDA ZAA NEMA.

1. GARLIC (TAFARNUWA)

2. CITTA DANYA(GINGER)

3. NEGRO PAPER(KIMBA)

4. AIDAN(DAWU)

5. LEMON TSAMI (LIME)

 

Zaa nemi wadannan abubuwa da kuka ambata a sama kowanne dai-dai gwargwado, sannan a hada da ruwa kamar kofi 5 a tafasa sosai.

 

Sannan a rika shan karamin kofi sau biyu a rana safe da yamma,amma da safe sai an karya.

 

Mace idan tana fama da matsalar ciwon mara zata iya amfani dashi, namiji kuma idan zan sha ana so a hada da Tumeric(kurkum)yayin dafawa.

DUKKAN ABUBUWAN DA MUKA AMBATA ZAA SAME SU A WAJEN YAN KULI

 

Domin hadadde ko.karin bayani 08137482786

 

GARGADI..

 

Mace mai ciki karta sha.

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

 

LIKE AND SHARE

MAGANIN SANYI DA MATACCEN MANIYY.

 

AYI SHARE DON ALLAH.

 

Kacanceyar mataccen maniyya illa ne ga lafiyar mutum,ya kamata a rika kokarin wajen yin amfani da maganin wanda zai wanke shi,ya fitar dashi daga marar mutum.

 

Domin zaman sa a mara yana rage karfin da namiji yana kuma haifar da ƙaba a marainan mutum,yana kuma kashe hijiyoyin gaban da namiji.

Don haka ga duk mai son zaman lafiya a marar sa,to ya kamata yayi maganin wannan matsala.

 

Da farko zaa samu Albasa babba guda daya, ko biyu idan bata da girma,sai a yayyanka ta kanana a samu Ruwa kofi 6 a zuba akan wuta a hada da wannan albasa a dafa sosai.

 

Sai a sauke a samu filas ko abu mai rike zafi a zuba a ciki,domin ana son a rika sha da ɗumi.

Yadda zaa sha shine zaa rika diban kofiya daya da safe,daya da rana,daya da daddare.

 

Tsawon sati guda.

 

Allah yasa mu dace.

 

AYI SHARE DON AL’UMMA SU KARU.

 

ladan kuma ayiwa Annabin mu sallallahu Alaihi wasallam Salati.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…