maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Ma’aikacin Kashe Gobara ya ceto mata da miji a Hotel, ya ga ashe matarsa ce

 


Ma’aikacin Kashe Gobara ya ceto mata da miji a Hotel, ya ga ashe matarsa ce

Ana bikin duniya ne dai ake ce akan yi na kiyama, wannan na zuwa ne daidai lokacin da aka kira ma'aikatan kashe gobara zuwa wani otal dake konewa Kurmus sakamakon gobara.

Ana bikin duniya ne dai ake ce akan yi na kiyama, wannan na zuwa ne daidai lokacin da aka kira ma’aikatan kashe gobara zuwa wani otal dake konewa Kurmus sakamakon gobara.

Sai dai an ce rashin sani ya fi dare duhu, domin saya daga cikin ma’aikatan kashe gobarar ya yi kicibis da mai dakinsa yayin da ya je ceto wasu mata da miji da gobarar ke kokarin lamushewa.

A wani bidiyo da aka yayata a kafafen watsa labaran zamani, an ga yadda wasu ma’aikatan otal ɗin ke neman agaji, yayin yan Kwana-kwana biyu ke kokarin balla dakin otal din.


Bayan da aka balla kofar ne kana aka yi nasarar ceto mutanen biyu dake cikin dakin, kwatsam sai ɗaya daga yan Kwana-kwanan ya fahimci cewa matar dake tare da namijin fa ashe matar sa ce.


To sai dai ko da ya tambaye ta abinda take yi a otal din, nan da nan ta fara neman gafarar shi saboda da sanin girman abin da ta aikata.

Faifan bidiyon ya janyo cece-kuce a shagukan sada zumunta, inda wasu ke nuna shakkun al’amarin tare da danganta hakan da wasan kwaikwayo, yayin da wasu kuma ke cewa mutanen duniya za su iya yin abinda ya fi wannan




Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…