maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Mun Gama Shan Wahala Amma Anyi Watsi Damu An Riƙe Waɗanda Sukazo Daga Baya - Fati Nijar

 

Mun Gama Shan Wahala Amma Anyi Watsi Damu An Riƙe Waɗanda Sukazo Daga Baya - Fati Nijar













Mun gama shan wahala amma an yi watsi damu an riƙe waɗanda suka zo daga baya - Fati Nijar


Mawaƙiya Fati Nijar ta koka kan yadda tace an musu Kura da shan bugu a batun tallan ƴan siyasa.


A bidiyon da ta wallafa a shafinta na TikTok, ta ce idan mutum bai yi a hankali ba sai ƴan siyasa sun kai shi sun baro shi.

Ga Cikakken Videon Anan Kasa 👇👇👇












Ta ce, sun sha wahala lungu da saƙo suna tallan wasu ƴan takara amma ta je gidan ɗaya daga ciki an hana ta ganinsa.


Ta ci gaba da cewa, amma kwatsam sai gashi an ajiye su a gefe ana yi da waɗanda suka zo a bayan-bayansu ba su san ma wahalar da suka sha ba.


Jarumar ta kuma ce, a jira ta zata yi hira inda anan ne zata fayyace abubuwa da yawa.


Wasu na ganin wannan ba zai rasa nasaba da dawowar mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da jama'arsa tafiyar Ɗan Takarar Gwamnan Kano a APC ba, wanda a baya Jaruma Fati Nijar ta yi suna wajen tallansa.


Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…