maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa.

 



Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa.

Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa.

Tofa: Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa.


Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa.

Wani Abun mamaki ya faru a wani gari inda wani Magidanci ya tsinke Surukarsa da mari bayanda ya dawo gida domin ya tarar da sabon jaririnsa da aka haifa masa sai kawai ya tarar dashi anyi masa zanen gado a fuskar sa.

Al’amarin da yasa uban jaririn nan ya fusaka ya tsinke Surukar tasa da mari wanda hakan yasa makubta sukaji hayaniya har suka hito domin jin abinda ya faru, a karshe dai suka ji cewa ga abinda tasa akayiwa jaririnsa.

A yanzu dai Zamani ya riga ya canza dukkan wani abu na gado ko al’ada yanzu duk mutane bayinsa suke ba musamman ma abinda ya shafi zane a Fuska kasancewar wanda ma akayi masu shi a baya yanzu suna jin takaicin abun ballatana kuma wanda akayimawa yanzu. Mutane da dama dai sun bayyana abinda ya faru a matsayin laifin surukar ne domin ta shiga cikin abinda babu ruwanta.

Wasu kuma na ganin cewa ai itama tana da hurumi aciki tinda dan diyarta ne hakan yasa itama tana da damar da zatace ayi ko abari, to masu karatu shin kuna ganin abinda surukin nan yayi yayi dai dai kodai bai kyauta kasancewar ta a matsayin uwar matar shi.??

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…