maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yanzu Yanzu Ankama Wani Ya Sace Akwatin Zabe, Kalli Irin Kisan Da Akayi Mashi

 


Yanzu Yanzu Ankama Wani Ya Sace Akwatin Zabe, Kalli Irin Kisan Da Akayi Mashi



Videon Anan Kasa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡







Rundunar Sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa za ta bi Umarnin Shugaba Muhammadu Buhari, matsawar ya bada odar cewa duk wanda ya fizgi akwatin zabe, to a bindige shi kawai, jaridar Premium Times ta ruwaito. 


Hukumar sojin sun yi wannan karin haske ne biyo bayan kakkausan furucin da Buhari ya yi a ranar Litinin, 18 ga watan Fabrairu cewa duk wanda ya saci akwatin zabe, to ya yi a ta bakin ran sa. Wannan kalami na Shugaban kasar a janyo ce-ce-ku-ce , suka da kuma caccaka, duk da dai magoya bayan shugaban na ta kokarin kare dalilan sa na yin furucin.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…