maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yanzu Yanzu Budurwar Da Ta Zagi Sheikh Aminu Ibrahim daurawa Auran Ta Ya Mutu… Yanzu Yanzu Budurwar Da Ta Zagi Sheikh Aminu Ibrahim daurawa Auran Ta Ya Mutu… Yanzu Yanzu Budurwar Da Ta Zagi Sheikh Aminu Ibrahim daurawa Auran Ta Ya Mutu…


 Malam Dan Allah kayi min cikakken bayani akan Jigida da amfanin ta, Nagode.


 


Amsar tambayar wata Baiwar Allah (Da fatar Kin g ani)



Jigida, Ileke, Giri-giri ko Waist Beads abune da yake da daɗaɗɗen tarihi a ƙasashen Afrika, wanda ake da amannar cewa ta samo asali ne daga matan ƙasar Egypt, idan muka ɗauki Afrika ta yamma, musamman Nigeria za muga cewa matan su suna amfani da Jigida tsawon zamani daga mabambantan ƙabilun ƙasar tun kafin zuwan Turawan Mulkin Mallaka. Duk da akwai waɗanda suke da ra’ayin cewa Matan ƙabilar Yarbawa ne suka sanya Jigida ta zama sananniya a faɗin Nigeria. Mawaƙa daban-daban a Nigeria sunyi mata waƙa kamar irin su: Mamar Mawaƙa Maryam Fantimoti, dasu Mr. 442, Ola of Kano & Safa, inda suke cewa: “Wacce ba tasa Jigida, ai ko tana ruwa” 

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…