maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yaron Bello Turji ya shiga Hannu,

 




Babbar magana Yaron Bello Turji ya shiga Hannu, Wannan hukuncin shine yafi dacewa dashi dama, Shiga ku kalli Bidiyon…

Masha Allah, jamiai sun samu nasarar damke wani Shahararren dan Taadda wanda wasu suna cewa shi din yaro ne ga Shahararren dan Taaddan nan mai suna Bello turji Amanda ya

Addabi kasar nan, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kawo mana karshen wadannan mutanen da suka addabemu wato yan Bindiga, Ameen Wannan Ba karamin nasara bane ba Ya Allah ya

Kara dafawa jamian mu, kuma ya kara musu nasara a kan wadannan miyagun da suka addabi al umman musulmi, musamman ma a nan arewacin Najariya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ga Bidiyon 👇👇👇

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…