maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Cece-Kuce Yayin da Wani Mutum Ya Daure Akuya a Wajen Mota, Shi Kuwa Ya Shiga Ciki yana janta










Cece-Kuce Yayin da Wani Mutum Ya Daure Akuya a Wajen Mota, Shi Kuwa Ya Shiga Ciki yana janta


Wani dan Najeriya ya gano hanya mai ban dariya na isa gida tare da akuyarsa wacce aka hana shi shiga mota bas da ita. 


Wani dan Najeriyan da aka hana ya shiga da akuyarsa cikin mota bas ya jawo cece-kuce yayin da ya samo hanyar tafiya da dabbar tasa A wani hoton da ya yadu, an ga lokacin da mutumin ke cikin mota, amma ya leko ta waje yana rike da igiyar da ya daure akuyarsa a jiki Mutumin dai a zahirance daure akuyar ya yi, ya shiga mota tana tafiya yayin da akuyar ke bin motar a waje shi kuwa yana rike da iygar a wuyanta


lokacin da motar ta fara motsi, wannan zai sanya akuyar arcewa da gudu, lamarin da ya ba mutane da yawa dariya 



Wasu kuma sun yi martani da cewa, akwai yiwuwar a sace akuyar kafin mutumin ya isa inda yake son zuwa da ita. 

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…