maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Da kudi a ke neman kudi. Idan mace ta kashe kudi ta gyara kan ta, lokacin da miji zai biya ta uwar kudin da riba baima sani ba.


 


Akwai wata amarya, su 4 ne wajen mijin amma duk inda zai tafi, da ita yake tafiya. Ko ya tafi babu ita, zai sa ta hau jirgi ta biyo shi. Na takaice mu ku, har siyan kwanan sauran matan ya nayi ya bawa wannan amaryar mai yara 4. Dalili kuwa shine tasan kan tsiya, sannan kuma ta na kula da kanta sosai. Babu boka, ba malam amma yadda ta dama haka kowa ya ke sha a gidan.


Haka wata yar’gayun amarya ta kwace mijin a hannun wata yar Hausa. Da yake amaryar ta gano mijin na son kwanciya, haka ta dinga sakin jiki har saida ta mallake shi. Gaba daya ya tsani uwargidan nan, kuma laifin ta daya, ba ta iya kwanciya ba. Irin masu cewa idan ka gama ka tashe ni🙄

 

 

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…