maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…
Duniya ina zaki damu mahaifiya takai yarta gurin boka yana lalata da ita har kwana 3 dan ta mallake mijinta sai abun da takeso ayi babu shakka faruwar wannan lamari yayi mutukar sanya mutane cikin wani halin rashin jin dadi domin kuwa matar da auranta abun ya faru.
Halin yanzu asirin wan nan mutumin ya tonu inda yan sanda suka kama shi da yar ita kuma tuni mahaifiyar ta tsere yan sanda suna can suna nai manta ruwa jallo haka kuma lungu da sako domin yi mata hukunci dai dai da wan nan aika aika data aikata.
Ita yar tace kawai ita babban burinta ta mallaki mijin nata komai takeso ayi kawai babu maganar gaddama kawai ya amince wan nan shine dalilin zuwa na gurin boka nan wanda mahaifiyarta tace lalle idan inasan samun biyan buƙatar raina toh sai nayi dukkan abun da boka yace shine dalilin faruwar wannan lamari.
arewanahiya.com
Comments
Post a Comment