maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…
Ga Mazan da sukayi aure farko: Ga yadda ake tadawa Amarya sha’awa kafin a fara saduwa da ita
Wanda baya iya jima’i minti 30 yake saurin kawowa to ga magani
MAGANIN SANYIN MARA MAI Tsanani Ga Mata
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
DAN ALLAH KUYI SHARE 🔔
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan.
ALAMOMIN SANYIN MARA:
1. Dauke sha’awa:
2. Fitar farin ruwa daga gaba:
3. Tsagewar farji:
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:
5. Saurin inzali:
6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:
7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:
8.fitar kuraje a baki da makogaru:
ABINDA ZA’A NEMA:
1. ganyen zogale( moringer)🌿
2. Ganyen raihan(basil)🌾
3. Kanun fari(clove)💊
4. Citta(Ginger)🌰
5. Tafarnuwa (Garlic) 🧄
YADDA ZAA HADA.
🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅
Za’a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi
Za’a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i
Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.
Za’ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.
🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅🧄🧅
Idan kina so ki mallaki maigidanki yana sha’awar ki to kalli video kisan yadda zaki gyara Nonuwan ki
Gare Ki ‘Yan Mata
✍️ Sayyaderh Auterh Abubakar
Namiji ba shi da laifi idan ya ce zai aureki ya yaudareki bai aureki ba, laifinki ne, laifinmu ne mata.
Na san da yawan mata za su ji haushina? To ki sani ni ma na yaudari kaina a lokacin da na ce shi ne ya yaudare ni bai aureni ba 😥 bayan laifina ne.
Sister kina da ilimi kin sani a addinance gidanku aka ce a fara zuwa a nemi aurenki ba a kan hanya ko wurin biki ba. Ki ƙaddara ma kun hadu a hanya ko biki kun yi exchanging numbers, kin koma gida ya ce aurenki zai yi me ya kamata ki yi?
Comments
Post a Comment