maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Na Dai Na Karuwanci Sam Tun Bayan Da Wani Aljani Ya Daukeni Kwanan Gida

Na Dai Na Karuwanci Sam Tun Bayan Da Wani Aljani Ya Daukeni Kwanan Gida.

Riga-kafin Zubewar Nonuwa,Yadda Zaki Tsufa Da Nonuwan Ki,ƘaraTace, “Ban taba tunanin zan daina karuwanci ba, domin harka ce mai kawo kudi da riba sosai tun ma ba ace mace tana da kyau da yarinta ba. Musamman ace ta iya kwalliya da rangwada.

” A dare daya nakan hada dubu 50 zuwa 100 na naira a mari ka tashi kawai (short time) banda kwana gida. Don haka ne sai abunda nake so nake ci, nake sakawa a jikini. Zancen saurayi ko soyayya bansanshi ba saboda ban taba yi ba”. Injita.

Ta ci gaba da cewa,” sai dai kwasam babu shiri na rantsai bani ba harkar karuwanci. Mata masu yi ma fatan su dai nake musu a kullum.

“Wata ranar asabar na fito kamar yadda na saba ina Kai goro ina kai mari a inda muke tsayawa maza suke zuwa su dauke mu,domin yin farautar kwastoma. Nayi shiga kusan akasarin jikina a waje yake. Sai ga wata gingimemiyar mota ta tsaya a gabana. Bayan na leko ne ya nuna na masa yana son na bishi gidansa mu kwana. A tsarina bana bin mutumin da bansanshi ba gidansa, amma saboda kyau mutumin nan ko musu haka ban masa ba. Cikin girmamawa ya fadamini ga abunda zai bani kudi ne masu tsoka da ya kamata idan na samesu ace na daina zina. Amma ni a wannan lokacin ba kudin bane a gabana kawai na kamu da sonshi ne nan take.

“Ya kaini shagon sayayya na sayi abunda nake so naci, muka kama hanyar zuwa gidansa. Wani katafaren gidane mai matukar kyau da kyalekyeli. Muna dosan gidan na tsorata har sai daya gane. Nan yace mini kada na damu bazai cutar dani ba.

A takaice, muka kwanta bacci bayan mun gama yin zina. Wajen 5 na asuba sai nace bari na tashi domin na koma gida kamin gari ya gama wayewa saboda irin wannan shigar danayi. Ai kuwa ina bude idanuwa na sai na ganni a tsakiyar makabarta ina kwance ni kadai. Ga kudi an ajiye mini kusa da jakata. Ga kuma duk kayayyakin dana sayo naci a inda na zauna na ci. A lokacin tsoro ya kamani, na dauki kudin da jakar da kyar na samu hanyar fita. Na kwanta ciwo na tsawon shekaru biyu kamin nan na samu kaina da kyar. Wannan yasa nayi alkawarin na daina karuwanci har a bada.” Ta kammala.

Wannan dai wani darasi ne na musamman daya kamata mata masu wannan harkar su dauka daga wannan labarin da uwar bari ya sata rabuwa da aikin ta zubar.

Related Articles

Yadda Wani Malamin Coci Ya Saka Al’umma Cin Ciyawa Tamkar Dabobi A Kasar Afrika Ta Kudu

6, Feb 2023

Anyiwa Dalibai 217 Da Suka Haddace Alkur’ani Mai Girma Biki A Jibia

19, Jan 2023

Wasu ƴan ta’adda sun kashe mutane tara a wani hari da suka kai masallaci a Burkina Faso 🇧🇫 

15, Jan 2023

Rarara yaci mutuncin Shugaba Buhari da mukarrabansa,mai taken “Masu canja kudi ba zaku ga mun fadi ba”

7, Feb 2023

#Tags

#alfijir #bbc Hausa #bbchusa #daily hausa #daily Nigeria #dw hausa #freedom radio #Girman Hips #inzali #Karfin maza #labarai #labaran wasanni #labaran duniya #Maganinmata #messi #ronaldo #tiktok #Yadda #zamantakewa Maganin sanyi

Muhimmai

Wata Kotu A Nijar Ta Umarci Hukumar Alhazai Ta Biya Diyya Ga Wasu Maniyyata Da Aka Kasa Kaiwa Makkah

6, Feb 2023

Mata Suna Matuƙar Son Waɗannan Abubuwa Guda 10 A Lokacin Da Namiji Ke Yin Jima’i Dasu Sai Dai Basa Iya Faɗawa Namiji Haka

4 days ago

MAGANIN KARIN NI’IMA GA MA’AURATA

21, Dec 2022

Jami’an tsaron farin kaya na Sibil Difens a jihar Zamfara sun cika hannu da wani mai yi wa yan bindiga sana’ar cire kudi ta POSa jihar Zamfara.

17, Jan 2023

VIDEO:Amarya tana tura tuwo a wajen shagalin bikinta yana hankulan mutane

3 weeks ago

Search

Search for:

Search …

Mafi shahara

VIDEO: WANNAN HADIN GA IYA MASU SON CIKAR NONO DA MASU BUKATAR RUWAN MANIYI SOSAI YAYIN SADUWA SHAA YANZU –

2 weeks ago

Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Murƙushe Ƴan Bindiga A Jihar Zamfara Dake Arewacin Najeriya

14, Jan 2023

VIDEO: BAYYANIN SASSA 5 A JIKIN MACE DA ZAKA GANE MAI BABBAN FARJI DA KUNA MAI KARAMIN FARJI – MIMI HARKA

4 weeks ago

Riga-kafin Zubewar Nonuwa,Yadda Zaki Tsufa Da Nonuwan Ki,Ƙara Girman Kugu,Cikowar Gaɓoɓin Ya Mace,Karin Ni’ima,Da Inganta Lafiyar Ya Mace

20, Jan 2023

Yadda Bidiyon Wata Budurwa Ya Zagaye Duniya Wanda Ta Dauki Namiji A Mazaunanta Tana Tafiya Dashi

2 days ago

Ya kamata ko wani namiji yayi jima’i akalla sau 21 a wata, Sabon Bincike

1 day ago

Sababbi

Kisan Gilla Tsinanne Dan Jahannama Dama Dole seka Mutu Bidion yadda Mutane suka Fusata sukaka sheshe

15 hours ago

Ɗan Kasuwar da yayi ƙarar fitaccen mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara a Kano ya bayyana dalilan da suka sanya shi ɗaukar wannan mataki na zuwa Kotu.

15 hours ago

Innalilahi Kalli Videon Yadda ‘yan Bindiga Suka Kashe Makiyaya Kisan Gilla Abun……

24 hours ago

DaDumiDuminsa, Sun Shiga Hannu Dama Duk Wanda Ya Biyewa San Zuciya Dole ya Fada Kalan wannan…

1 day ago

Wani Dattijo Ya sayar da gidansa daya tilo don ziyartan dakin Ka’aba 🕋 ya ce ba shi da buri a rayuwarsa Kamar ya ziyarci masallacin Annabi Muhammadu, kafin ya rasu.

1 day ago

An maka dauda kahutu rarara a kotu ana tuhumar shi da bashin million 10 / soyyayar g fresh da sadiya haruna yana fuskantar qalu bale

1 day ago

About Us | Contact Us | Disclaimer

If you didn't agree with our Privacy Policy Please leave our website. Thanks

© 2022 - All Rights Reserved. | Designed by Habib JS

Facebook

Twitter

YouTube

Telegram

TikTok

WhatsApp

Facebook 

Twitter 

WhatsApp 

Telegram

Tace, “Ban taba tunanin zan daina karuwanci ba, domin harka ce mai kawo kudi da riba sosai tun ma ba ace mace tana da kyau da yarinta ba. Musamman ace ta iya kwalliya da rangwada.

Ya kaini shagon sayayya na sayi abunda nake so naci, muka kama hanyar zuwa gidansa. Wani katafaren gidane mai matukar kyau da kyalekyeli. Muna dosan gidan na tsorata har sai daya gane. Nan yace mini kada na damu bazai cutar dani ba.

A takaice, muka kwanta bacci bayan mun gama yin zina. Wajen 5 na asuba sai nace bari na tashi domin na koma gida kamin gari ya gama wayewa saboda irin wannan shigar danayi. Ai kuwa ina bude idanuwa na sai na ganni a tsakiyar makabarta ina kwance ni kadai. Ga kudi an ajiye mini kusa da jakata. Ga kuma duk kayayyakin dana sayo naci a inda na zauna na ci. A lokacin tsoro ya kamani, na dauki kudin da jakar da kyar na samu hanyar fita. Na kwanta ciwo na tsawon shekaru biyu kamin nan na samu kaina da kyar. Wannan yasa nayi alkawarin na daina karuwanci har a bada.” Ta kammala.

Wannan dai wani darasi ne na musamman daya kamata mata masu wannan harkar su dauka daga wannan labarin da uwar bari ya sata rabuwa da aikin ta zubar.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…