maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…
Siirin Jima,in Asuba Dadinsa ya zarce na kowanne lokaci.
Sirrin Jima,in Asuba tabbas wasu da yawan mutane na ganin cewa Babu lokacin da saduwa da miji tafi Dadi kamar da Asuba shine lokaci mafi samun nutsuwa da ake iya gamsar da iyali domin samun farin ciki Mara tunanin karewa.
Mafiya rinjaye acikin dukkan matan Dake fadin duniya sun tabbatar da cewa Babu asalin lokacin da Jima,I yafi bada farin ciki da Kuma nishadi kamar irin da sassafe shine asalin lokaci Mai mutukar bawa ma,aurata nishadi da Kuma farin ciki akowanne lokaci.
Ina maza masu mata toh hakika gawata muhimmiyar hanya domin gamsar da iyali dan farin ciki da kwanciyar hankali Babu shakka kowacce mace tana bukatar irin wan Nan farin cikin domin shine babban abun San kawacce mace dake doran duniya.
Wan Nan hadin akecewa sirrin faranta ran ma,aurata miji kasa amaryarka farin ciki Mara karewa Haka Kuma Mata tasa mijinta nishadi Mara kimantuwa tabbas wan Nan shine asalin sirrin Dake bawa maurata farin ciki da nishadi muna mutukar alfahari daku.
Comments
Post a Comment