maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Sirri da zaisa ka Zama Fitaccen Jarumi gurin matarka.

 







Sirri da zaisa ka Zama Fitaccen Jarumi gurin matarka zaka Zama Daya Mara abokin tarayya cikin dukkan abun tuna ninta domin gamsar da iyali wani abune Mai mutukar amfani acikin kowanne irin zaman takewar aure shine Abu nafarko Dake taka rawar ganin arayuwar aure.


 


Babu shakka mutane da yawan gaske suna cewa Mata na fada da mazajen sune adalilin rashin iya gamsar dasu ta fannin aure Wanda shi Kansa auran rashin zaman lafiya shikuma aure anyishine domin wan nan abun itace matsala ta farko Dake saka rabuwar aure acikin kowanne irin zaman takewar Zama dajuna irin ta aure allah kasa mudace.


Tabbas bayan bincike Mai tarin yawa mun fahimci cewa rayuwar Mata wata irin rayuwace Dake cike da abubuwan mamaki domin kuwa dare da Rana babban burinsu shine samun muhimmin farin ciki daga mazajensu.






Wan Nan Shine Abu nafarko Mata ke mutukar so agurin kowanne Mai gida rashin samun wan Nan farin cikin Kuma shine ke Kai abun ga Mutuwar aure Allah kasa mudace ameen.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…