maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Tabbas Mu Yan Fim Ba Mutanen Kirki Bane,
















Tabbas Mu Yan Fim Ba Mutanen Kirki Bane, Domin 
Duk Wasu Manyan Laifuka Da Allah Ya Haramta Kamar Madigo, Luwadi, Shirka Da Zina Babu Wanda Ba’ayi a Masana’anar Fim Cewar Mawaki Aminu J. Town

J Town, wanda ya bayyana hakan a wani bidiyo, ya ci gaba da cewa kuma a hakan ne har wasu ‘yan fim suke fitowa suna maidawa Shehin Malami, Abdulaziz Idris martani saboda ya yi musu gyara.


A cewar datti Assalafy Kuma ya bayyana cewa Lamarin Yan Fim Ya Munana inda ya Wallafa a Shafin sa na Facebook Kamar Haka: Wannan mawaki ne ya danganta kansa da ‘yan Hausa fim, ya goyi bayan duk abinda Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Bauchi ya fada akan barnan ‘yan film

Zaku ji inda yake bayyana cewa ana Zina da Luwadi da mata ‘yan Hausa film wato ana nemansu ta gaba da baya, sannan yace akwai maza ‘yan film da ake Luwadi da su

A cewarsa duk wani mugun aiki na fasadi da fasikanci wanda Allah Ya haramta ana aikatashi a tsakanin ‘yan film, yace ‘yan film basa koyar da tarbiyya sai dai su lalata tarbiyya


Yanzu ya rage wa su Sheriff Momo su fito su kalubalanci wannan dan uwa nasu a Kotu idan sharri ya yiwa ‘yan film

Allah Ka mana tsari tsakanin mu da ‘yan film.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…