maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Tofa! Rahama Sadau Tayi Magana Kan Tarbiyya sakamakon Gade Bidiyo sai kukalla

 








Tofa! Rahama Sadau Tayi Magana Kan Tarbiyya sakamakon Gade Bidiyo sai kukalla

Wata Sabuwa! Jaruma Rahama Sadau Tayi Magana Kan Mutanen Da Basu Da Tarbiyya, Rahama Ta Wallafa Wani Magana A Shafin Twitter Inda Take Magana Kan Mutane Da Basu Da Tarbiyya, Wannan Maganar Nata, Yajawo Cece Ku Ce Da Dama.


Domin Kuwa Da Yawan Mutane Suna Kallon Rahaman A Matsayin Itace Yakamata Ace Ta Fara Samun Tarbiyya Kafin Ta Fito Tayi Wani Magana Akan Tarbiyya.



Jaruma Rahama Sadau Tana Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Da Su Zama An Ayyanasu A Matsayin Wanda Babu Ruwansu Da Abin Da Mutane Ke Fadi Akansu. Domin Takanyi Abunta Ne Kai Tsaye Ba Tare Da Tunanin Maganganun Mutane Ba.


Mun Kawo Muku Abin Da Jarumar Ke Cewa Akan Tarbiyya Da Kuma Martanin Da Mutane Suka Dinga Mata Akan Wannan Maganar Nata.



Kalli cikakken video πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡




Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…