maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Tofah komawar kwankwaso jam’iyar apc ya tada rigima ba karama ba kalli videon nan domin

 



Tofah komawar kwankwaso jam’iyar apc ya tada rigima ba karama ba kalli videon nan domin.


Tirkashi da dumi duminsa ana wata ga wata komawar eng dr rabi, u musa kwankwaso jam iyar apc ya jawo cece kuce badan karami ba .


kamar yadda kuka sani asiwaju bola ahmed tinubu yana zawarcin kwankwaso hakan ya jawo yan apc hankalinsu ya tashi sosai da sosai .


har wasuma suka fara aika martani akan hakan suna sakin bidiyo a yanzu haka videon nakan tashar best hausa tv youtube channel ku garzaya domin kallo .


thanks for watching .

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…