maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Tuni social media ta dauka dalilin fitar wan nan video na Jarumai Hadiza Gobon.

 







Tuni social media ta dauka dalilin fitar wan nan video na Jarumai Hadiza Gobon.


Tuni social media ta dauka dalilin fitar wan nan video na Jarumai Hadiza Gobon hakika mutane masu tarin yawa suna ganin kamar wan nan abun bai da ceba matsayinta Na musulmai bai kamata ace ta rugumi namiji ba abainar jama,a hakan ba dai dai bane.


Faruwar hakan tasa kowa yake tofa albarkacin bakinsu kan cewa bai kamata ba inda wasu kuma suke cewa babu wani maganar rashin da cewa dalili kuwa shine dan uwan tane dan haka tana da ikon yin komai dashi hakan ba laifi bane cewar wasu daga cikin mutane kenan.



Har yanzu dai jarumar batace komai ba tukuna ta cigaba da al,amuran rayuwar ta hankalinta kwance domin kuwa babu wanda ke bata ci ko kuma sha sai Allah dan haka babu wani wanda ya isa ya tashi hankalinta cewar wani masoyin Jarumar Hajiya Hadiza Aliyu Gobo.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…