maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…
Wa Yafi Kuɗi Tsakanin Ali Nuhu Da Naziru sarkin Waka Wannan Video Yana Ɗauke Da Abubuwan Da Suka Mallaka Tun Daga Gidaje Motoci Kamfanoni Da Sauransu Kalla Kuga Anan.Yadda Za’ayi Maganin Olsa (Ulcer) Komai tsananinta. Da izinin Allah
Olsa (Ulcer) cuta ce dakan addabi Al’ummar wannan zamani da muke ciki wanda zaka samu yawanci ana ɗauke da ita, wanda wasu mutanen sun san ita ke damunsu wasu kuma basu sanAkwai alamomin da olsa (Ulcer) take dashi dayawa wanda wasu da dama basu san cewa itake damunsu ba. Don haka Zamu kawo wasu daga cikin alamomin cutar Olsa (Ulcer) kamar haka:
Ciwon Ciki,Amai mai tsami,Jiki ya Dinga Rawa Idan Kanajin Yunwa,
Rashin Son Cin abinci,Yawan yin Gyatsa,Ciwon Ƙirji,Kashin Jini,Ramewa,Kasalar Jiki,Zafin Ƙirji.
Dadai sauransu domin akwai wasu alamominta da dama
Yadda Za’a Magance ta.
Ga masu Olsar dabata zama Chronic ba wanda sukeji zafin ƙirji ko ciwon ciki.
Zasu nemi Ayaba mai kyau babba guda ɗaya idan kuma ƙarama aka samu guda biyu sai ayi blending dinta ko kuma a kirɓa ta sosai Sai a samu madarar ruwa kota gari kowacce iri saiku haɗa Ayaba da madara kamar cikin kofi guda sai a dinga sha da safe kafin aci abinci, bayan kayi kamar mintuna 30 dasha sai kuci abincin ku. Sai kuma kofi guda bayan anci abincin dare.
In Allah ya yarda wannan Ciwo zai warke da yardar Allah.
SAI KUMA MASU BABBAR OLSA (ULCER) WATO CHRONIC.
Zaku NemiHabbatussauda
Zaku nemi Habbatussauda mai kyau a kasuwa, zaku dakata sosai tazama gari, saiku kawo garin Magarya a haɗa a dinga tafasa a saka zuma a ciki a dinga sha Safe, Rana da kuma dare.
Shima wannan Indai an maida hankali da yinsa to Insha Allahu za’a rabu da ita. Da izinin Allah
Allah yabada sa a
Kuma Ina ganin fatan alkairin da ake yi mun kuma ina godiya Allah yabar zumunci
Ni Fatana arayiwa itace na taimaki bayin Allah dake fama da lalura ajikinsu amma basu San magungunan da zasuyi domin rabuKuma addu a ta itace Allah yasa dukkan Wanda na dau magani nabasa” ko nayi bayanin maganin ya dauka ya aikata’ Allah yasa karshen wahalarsa kenan”
Allah yasa mudace
Malam Aminu
AMFANIN KABEWA A LAFIYAR JIKIN DAN ADAM.
Kofin dafaffiyar kabewa (gram 245) ya ƙunshi
1, Calories: 49
2, Fat: 0.2 grams
3, Protein: 2 grams
4, Carbohydrates: 12 grams
5, Fiber: 3 grams
6, Vitamin A: 245% na Abubuwan Rarraba Kullum (RDI)
7, Vitamin C: 19% na RDI
8, Potassium: 16% na RDI
9, Copper: 11% na RDI
10, Manganese: 11% na RDI
11, Vitamin B2: 11% na RDI
12, Vitamin E: 10% na RDI
13, Iron: 8% na RDI
14, Ƙananan adadin magnesium, phosphorus, zinc, folate da yawancin bitamin B.
Bayan cike da bitamin da ma’adanai, kabewa kuma yana da Yawan adadin Abinda kuzari YakeHar ila yau yana da yawa a cikin beta-carotene, carotenoid wanda jikinka ya juya zuwa bitamin A.
Haka kuma, ‘ya’yan kabewa Ana ci, Suna gina jiki kuma suna da alaƙa da fa’idodin kiwon lafiya da yawa.
Kabewa ya ƙunshi abubuwan da ake amfani da su na antioxidants alpha-carotene, beta-carotene, beta-cryptoxanthin da sauransu da yawa, waɗanda zasu iya kare ƙwayoyin ku daga lalacewa ta hanyar radicals kyauta.
Kabewa yana da yawan bitamin A da C, wanda zai iya taimakawa wajen bunkasa tsarin rigakafi. Samun bitamin E, Da baƙin ƙarfe ( Zinc ) da folate na iya ƙarfafa rigakafi.
Hakanan masana sun bayyana cewa, kabewa na kunshe da wannan sanadaran amma ba su taka kara sun karya ba, sanadaran sune, magnesium da phosphorus da zinc da kuma folate. Sai dai duk da haka cin kabewar zai iya samarwa mutum wani adadi na wadannan sandarai wadanda suna da tasiri ga lafiyar jikin bil’adama.
Daga cikin amfanin kabewa ga lafiyar dan adama akwai:
1. Inganta Lafiyar Zuciya
Sinadaran potassium da Vitamin C da na Fiber, da Allah ya albarkaci kabewa da su, na taimakawa wajen baiwa zuciya riga kafin kamuwa daga cututtukan da kan shafi zuciya. Hakanan akwai wani sanadari na maganesium da ta ke da shi. Sai dai kamar yadda masanan su ka bayyana ana samun wannan sanadari a Ya’yan kabewar, saboda haka mutum zai samu wannan alfanu na amfanin kabewa ne idan zai ci Ya’yanta musamman ace mutum ya samu 1/3 wato (daya bisa uku) na kofi, ya ci a kowacce rana. Babu wata matsala wajen cin ‘ya’yan kabewa, saboda ba su da wani dandano marar dad2. Bunkasa Garkuwar Jikin Dan-adam
Allah Ya yi wa kabewa baiwa da wani sandarin ‘beta carotene’ da jikinmu ke mai da shi ya koma sanadarin Vitamin A, bayan mun ci kabewa ke nan. To shi wannan sandari ya na kara karfin garkuwar jiki.
Tun a farkon wannan makala mun bayyana cewa, Allah Ya yiwa kabewa baiwar sanadaran da ake kira da zinc da iron da folate da kuma Vitamin E, a turance. Su wadannan sandarai na ba da gagarumar gudunmawa wajen inganta lafiyarmu ta hanyar bunkasa wa ko karawa garkuwar jikinmu karfi. Mun san kuma ita garkuwar jikinmu ce ke da alhakin bai wa jiki kariya daga kwayoyin cutar da ke kawo wa jiki farmaki.
3. Saurin Warkewar Rauni.
Kabewa na kunshe da sanadarin Vitamin C mai yawan gaske a cikinta, kamar yadda mu ka fada a sama. Shi wannan sanadari na Vitamin C, na taimaka wa wajen kara adadin kwayoyin halittar jini da ake kira “White blood cell” da turanci wanda shi kuma ke kara karfafa tsarin garkuwar jiki da za ta haifar saurin warkewar rauni.
4. lafiyar Ido
Idan mai karatu bai manta ba a sama mun yi maganar sanadarin ‘beta-carotene’ da jiki ke samar da Vitamin A daga gare shi. Baya ga aikin Vitamin A da mu ka ambaata a sama, hakanan Vitamin A na taimaka wa wajen inganta lafiyar ido kuma ya kara karfin gani.
Bincike ya nuna cewa, rashin sanadarin vitamin A ko karancinsa a jiki ne ke haddasa, raunin gani ko ma mutum ya makance baki daya. Sakamakon haka tun da kabewa na da wannan sanadari ba shakka za ta taimaka wajen inganta lafiyar ido da karewa mutum Hakanan dai kabewa na da sandaran Vitamin C da E ma su yawan, wadanda ke wani aiki mai ban sha’awa a jiki, inda za su iya bai wa kwayoyin halittar ido kariya daga lalacewa.
5. Kabewa Na Rage Kiba/Teba
Duk da cewa, kabewa na dauke da snadaran gina jiki ma su yawa, amma duk da haka ta na da karancin sandarin ‘Calories’, saboda haka ne ya sa, masana ke lissafa kabewa cikin dangin abince mai rage kiba. Masana sun ce, mutum zai iya cin kabewa da yawa, kuma cin ta da yawan ba zai haifar ma sa da girman tumbi ba.
6. Gyaran Fata
Ba shakka kabewa na gyara fatar jiki ta shi laushi da haske. Baya ga haka wasu da su ka san aikin kabewa kan fata na yi mata kirari da “Mai da tsohuwa yarinya”, saboda yadda matukar mutum ya lizamci shan kabewa, to shekarunsa ba za su nuna a jikinsa ba.
7. Kuzarin Jiki
Har ila yau, daga cikin amfanin kabewa ga lafiyar dan adam akwai samarwa da jiki kuzari. Idan ka na son samun wannan fa’ida ta kabewa ga yadda za ka/ki yi. Ka samu kabewa ka fere ta ka yayyanka sannan ka markada ta sai ka hada da Goba ko Ayaba ka tace ka dinga sha lokaci zuwa lokaci. Wannan hadin na taimakawa wajen kara kuzari ga jiki da maganin gajiya.daga makanta ko raunin gani.i, hasali ma gardi ne da su. Bukara saboda yana Kunshe da kashi 94% na ruwa.wa da wannan ciwoba’:
Habbatussauda,Garin Magarya.i ba
Comments
Post a Comment