maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
Wan Nan shine dalilin daya sa matan Fulani su kafi matan hausawa iya kwanciyar Aure.
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
By
Admin
-
Wan Nan shine dalilin daya sa matan Fulani su kafi matan hausawa iya kwanciyar Aure.
Hakikanin gaskiya akwai wasu abubuwa masu mutukar yawan gaske dake babban tamu tsakanin mu da ya’yan Fulani gurin iya faranta ran Mai gida ta hanyar saduwar aure burin kowanne namiji samun farin ciki dalilin gamsuwa da iyalinsa farko kisan yadda zaki gyara jikinki ki zama mai tsafta.
Wan nan na daya daga cikin abun dake daukar hankalin maza gurin wasu matan awaje san nan kuma kisan abubuwan dake faranta ransa da kuma abubuwan dake bata ransa hakan shima yana tai makawa gurin samun zuciyar namiji domin shi namiji fa dan lalla shine ki zama mai kokarin sashi farin ciki idan kin ganshi cikin baki ciki.
Za kuga wasu matan baki daya Basu san yadda zasu sanya mazansu farin ciki ba taya kike tunani zaki hanashi karo Miki kishiya bayan baki dauki matakin hakan ba kece zaki dauki matakin sanya shi farin cikin da zai sashi kau da kansa akan kowacce mace mutukar baki san wadan nan han yoyin ba tabbas akwai matsala babba.
Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa? Hausawa Sukace Kishi Kumallon Mata Yanzu-yanzu Muke Samun Labarin Wata Matar Aure Wadda Zafi Kishi Yasa Ta Kusan Hallaka Mijinta Har Lahira. Ta Hanyar Datse Masa Azzakari Bisa Dalilin Yinkurin Karin Aure Ma’ana Zeyi Mata Kishiya. Yanzu Haka Munzo Muku Da Cikakken Rahoton Akan Mata Tare Da Mijinta. Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zakuga Yadda Aka Fafata Tsakanin Matar Da Mijinta A Lokacin Da Take Yunkurin Datse Masa Azzakarinsa Domin Kada Yasamu Damar Karamara Abokiyar Zama Wadda Akafi Sani Da Kishiya. Kusan Shekara Guda Kenan Wannan Labarin Yaketa Zagaye A Kafafen Sada Zumunta Na Intanet Kamar Irinsu Facebook, Twitter, WhatsApp Da Sauransu Dukda Cewa Masu Yadawa Basu Da Cikakkiyar Hujja.
Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa. Bidiyon Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa Da Tayi WUFF! Dashi, Shahararren Dan Wasan Fina Finan Hausa. Tahir Fagge Yayi Wuff Da Wata Zankadediyar Budurwa, Inda A Wallafa Bidiyon Nasu Suna Shan Soyayya. Kalli Yadda Tahir Faggen Ke Shan Soyayya, Tare Da Sabuwar Amaryarsa. Ku kalli cikakken bidiyon 👇
Comments
Post a Comment