maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Abunda yasa nake son Rabi’u Rikadawa (Baba Dan Audu) cewar Ladidi Tubeless

 




Abunda yasa nake son Rabi’u Rikadawa (Baba Dan Audu) cewar Ladidi Tubeless

Babbar Jaruma a masana’antar Kannywood kuma jigo a cikin masana’antar Ladidi Tubeless a zantawar ta da gidan Jaridar Trust TV Hausa,ta bayyanawa duniya dalilan daya saka take matukar so da kaunar jarumi Rabi’u Rikadawa wanda wadansu sukafi sani da Baba Dan Audu a cikin shirin nan mai dogon zango na LABARINA Series


Haka zalika Jarumar ta bayyana yacce akayi ta sami sunan ta da ake kiranta dashi wato “Tubeless” da daima abubuwan da suka shafi Rayuwar ta baki daya.


Zaku iya kallon cikakkiyar hirar anan kasa:





Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…