maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Allahu Akbar Ango Ya Rasu Ana Gab Da Ɗaurin Aurensa A Jahar Katsina










Allahu Akbar Ango Ya Rasu Ana Gab Da Ɗaurin Aurensa A Jahar Katsina

 Wani matashin Ango ya rasu ana gab da ɗaura masa Aure da Amaryarsa a jihar Katsina.









Abokin karatunsa Kamilu Abubakar shi ne ya bayyana mana haka a wayar salula, inda ya bayyana cewa, motar su angon ta taso daga jihar Nasarawa zuwa jihar Katsina a lokacin ne haɗarin mota ya rutsa da su a daide marabar ƙaramar hukumar Ɗanja dake jihar Katsin, kamar yadda wakilin Katsina Post ya rawaito.

Lamarin ya faru ne saura kwana 6 a ɗaura Aurensa da Amaryarsa.

Wata majiya mai tushe daga Abokan karatunsa, Comrade Umar Musa Yar’addu’a da Mujahid Rabi’u sun bayyana cewa, sun yi waya da shi a ranar kuma sunyi chat da shi a kafar sadarwa ta Facebook, sun ce a lokacin da ya taho yayi rubutun addu’a a kafar Facebook kafin ya baro jihar Nasarawa inda yake cewa yana a hanya Allah ya kawo su gida lafiya.

Kafin rasuwar matashin, ya kammala karatunsa a Kwalejin Ilimi Ta Tarayya dake Katsina (FCE Katsina) a sashen HAUSA/ISLAMIC a 40SERIES.

Angon ɗan asalin garin Kuka-sheƙa ne dake yankin ƙaramar hukumar Malumfashi a jihar Katsina, ya rasu yana da shekaru 24 a duniya.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…