maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

An Turawa Angon Bidiyon Tsiraicin Amarya Suna Cikin Shagalin Daren Farko Na Aurensu

An Turawa Angon Bidiyon Tsiraicin Amarya Suna Cikin Shagalin Daren Farko Na Aurensu.......













tirkashi: Tsohon saurayi ya haddasa mutuwar auren tsohuwar budurwarsa a daren da akayi daurin aurenta Ango kuwa ya mikawa Amaryar takardar saki ana cikin shagalin biki ba tare da bata lokaci ba Amaryar tace ta yi watsi da tsohon saurayin ne saboda ta gano basu dace da juna ba.





An Turawa Angon Bidiyon Tsiraicin Amarya Suna Cikin Shagalin Daren Farko Na Aurensu
A daren farko ya mutu yayinda ake tsakiyar shagalin biki lokacin da Ango ya samu sakon hotunan Amaryarsa na irin lalatan da tayi a shekarun baya kafin su hadu.

Shafin LISA ya ruwaito cewa ngon ya samu wasika tattare da katin Memory da wani ya turo yana zargin Amaryar da kasance mutuniyar banza. Hakan ya sa Angon ya hanzarta wajen kallon abinda ke cikin Memorin.

Ya shige cikin daki shi kadai don gani Ango ya shiga daki idan ya gano wani tsohon saurayinta ne ya aiko da sakon cike da hotunansu na da suna badala.

Wannan abu bai yiwa angon dadi ba kuma take ya yanke shawarar kawo karshen shagalin da ake yi.

Amaryar ta yi tsokaci kan lamarin Daga baya Amaryar ta bayyana cewa lallai sun yi soyayya da tsohon saurayin amma daga baya suka fahimci cewa basu dace da juna ba.

Sai ta yanke shawarar watsi da shi tunda iyayenta sun sama mata sabon saurayin da ya dace da ita. Tsohon Saurayin ya bukaci ta ziyarcesa ana gab da aure Ta kara da cewa tsohon saurayin ya bukaci ta kawo ziyara gidansa ana sauran yan kwanaki da aure amma tayi banza da shi.

Ta ce ba ta son ta sake maimaita irin kura-kuran da tayi a baya saboda tana son fara sabuwar rayuwa da mijinta.

Ashe wannan abu bai yiwa tsohon saurayin dadi ba inda ya fara dura mata ashariya kuma yayi alkawarin tona mata asiri.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…