maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Daga Muhammad Aminu Kabir Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa sun cafke wani mutum mai kimanin shekaru 56- a duniya wanda ya bugi tsohuwar matar shi Ƴar kimanin shekaru 38 a duniya, Lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar ta bayan ya samu labarin cewa za ta yi aure kashe garin ranar da ya yi sanadiyyar mutuwar ta. Shidai tsohon mijin nata wanda ake zargi da aikata laifin kisan mai suna, Aminu Abubakar, dake zaune a Unguwar Lelewaji, Shagari Estate a ƙaramar hukumar Yola ta Kudu an bayyana cewa yaje wurin Nana Fadimatu da misalin ƙarfe Goma na dare 10pm a ranar Juma’ar nan da ta gabata bayan da ya samu labarin cewa tsohuwar matar tashi zatayi aure.

Yanda Tsohon Mijinta Ya Kasheta Saboda Zatayi Sabon Aure













Daga Muhammad Aminu Kabir

Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa sun cafke wani mutum mai kimanin shekaru 56- a duniya wanda ya bugi tsohuwar matar shi Ƴar kimanin shekaru 38 a duniya, Lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar ta bayan ya samu labarin cewa za ta yi aure kashe garin ranar da ya yi sanadiyyar mutuwar ta.

Shidai tsohon mijin nata wanda ake zargi da aikata laifin kisan mai suna, Aminu Abubakar, dake zaune a Unguwar Lelewaji, Shagari Estate a ƙaramar hukumar Yola ta Kudu an bayyana cewa yaje wurin Nana Fadimatu da misalin ƙarfe Goma na dare 10pm a ranar Juma’ar nan da ta gabata bayan da ya samu labarin cewa tsohuwar matar tashi zatayi aure.

Kalli cikakken video 👇👇👇



Sun dai yi aure ne a tsakanin su na kimanin Shekaru Tara Inda suke da Ɗa ɗaya kafin rabuwar su.

Yayin da suke ganawar ne hushi ya ɗebe shi Inda ya riƙa bugunta da wani abu mai nauyi dake hannun shi wanda nan take ta Suma daga baya kuma tace ga garin ku nan.

Yayinda Wanda zai aure ta, Mahmud Rufai, wanda yake zaune a Unguwar Shagari Annex, ya samu labarin sai ya hanzarta kai Maganar ga ƴansanda na Shagari Police Division, Inda suka damke Wanda ake tuhumar tare da tafiya dashi Offishin su.



Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…