maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Duk Budurwar da take tambayar saurayinta kudi to Yar iska ce – Asma’u Abdullahi

Duk Budurwar da take tambayar saurayinta kudi to Yar iska ce – Asma’u Abdullahi......












Tace babu yadda za’ayi ki dunga tambayan Namiji kudade yana baki kina karba kuma ki iya gujewa bukatun sa shima.shafin dimokuraɗiyyar na wallafa

Wata matashiyar budurwa Yar kimanin shekaru Ashirin zuwa Ashirin da biyu ita suka tattauna matun da wakilin mu Shuaibu Abdullahi, tace sau tari rokon samari kudade shi ke jefa Yan’uwana mata zuwa ga sana’ar karuwanci.

Saurayi nawa ne yake zuwa wajen ki da niyyar Aure a wannan lokacin? Kin san haka kuma shima saurayin yasan yana zuwa wajen ki ne bada niyyar Aure ba amma sai ki bige da tambayar sa kudade shi kuma yana baki kafin ki bude Ido ya kwashe ribar sa ya barki.

Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewar Asma’u tace son yin gasar saka kaya irin na kawaye shi ke jefa mata cikin gararin tambayar samari kudi, su kuma samari basa baiwa Budurwa kudi a banza.

Ki dauki misali da kan ki, kin roki Saurayin ki kudin Anko kusan ba adadi, duk lokacin da kika tafi biki shi zaki kira yazo ya dauke ki, duk wata sabuwar waya data fito zaki dame shi ya siya miki, kin dauki kashi 70% na matsalolin ki kin daura mishi, shin shima idan ya tambaye ki wani abu zaki iya hana shi?

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…