maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Duk wanda yake jima’i sau 1 baya iya karawa to ga maganin da zai yi amfani da shi ya samu waraka in sha Allahu

Duk wanda yake jima’i sau 1 baya iya karawa to ga maganin da zai yi amfani da shi ya samu waraka in sha Allahu....














Indai kana Namiji baka iya gamsar sa iyalin ka lallai kana sa babbar Matsala wacce yana da kyau kuma ace la magance ta, domin gudun samun matsala tsakanin ka da iyalin ka.


Don haka ga wata hanya mai sauki domin samun waraka akan wannan lamari, da sha’ani domin a gamsar da iyali a sauke musu hakkin su a zauna lafiya.


Hadin kuwa shine.

1. Na’a Na’a.

2. Zuma.

3. Lemon tsami.

Yadda za’a yi dasu.


Za’a samu Na’a Na’a kamar kunne 20 sai a wanke sosai a zuba mata ruwa kofi 1 a matsa lemon tsami guda daya a matsa a saka bawon a ciki a tafasa sosai, bayan an sauki a barshi ya wuce sai a zuba Zuma chokali 2 a ciki.

Za’a shanye wannan hadin awa daya kafin a kusanci iyali bayan anci abinci, insha Allah idan ka dage da wannan hadin zaka zama cikakken Namiji,domin kuwa kana da iyali baka sauke hakkin ka akwai sauran ka.

Ku kasan zaka iya Daukar infection koda bakai jima’i ba.

Abu me sauki ne ka dauki cutar da ake kira da Sexual Transmitted infection (Sti) ba tare da ka sadu da mai lalurar ba.






TAYAYA?: Da farko menene ake kira da Sexual Transmitted infection (Sti) sune infection da ake dauka a lokacin saduwa, saduwar zata iya zama saduwa farji da farji, ko saduwa ta dubura ko ta baki.

Akwai da yawa daga cikin wadan nan (Sti) wadan zaka iya dauka cikin sauki wasu ma ta hanyar yin Sunbata wato (kiss) zaka iya daukar su, wasu kuma baa dauka ta wajen yin kis.

Ga kadan daga cikin wadan nan Cututtuka na (Sti).

(1) Hiv.

(2) Hepatitis.

(3) Gonorrhea.

(4) Chlamydia.

(5) Human papillomavirus.

(6) Syphilis.

Allah yasa mudace.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…