maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

INNA LILLAHI: Yadda aka kama Jarumin Kannywood yayi garkuwa da wata yarinya harma ma ya kash*e ta irin na Hanifa

 










INNA LILLAHI: Yadda aka kama Jarumin Kannywood yayi garkuwa da wata yarinya harma ma ya kash*e ta irin na Hanifa


Yadda aka kama wani dan Kannywood ya saci yar yayarsa yayi garkuwa da ita daga karshe ya kashe ta ya bunne a cikin gidan sa irin kusan kisan da akayiwa Hanifa.


Ga cikakken labarin:

Labarin da muke samu nacewa wani matashi dan Shekaru 27 Ya kwakule idon diyar yayar shi a Zaria kamar yadda Jaridar Alfijir Hausa ta wallafa ashafin na yanar gizo, inda muka ruwaito cewa Wakilin Jaridar ya kai ziyarar dubiya na gani da ido, tare da tabbatar da faruwar wannan lamari ya faru.


 dai wannan kai ziyarar da wakilan majiyar tamu suka kai zuwa wannan gida har dai ta kai ga sun samu zantawa da mahafin ita wannan yarinyar da aka mata wannan mummunar ta’asa


Kamar yadda mahafin yarinyar ke bayyanawa cewa! Sunansa Salisu Sani me mai, a inda ya cigaba da cewa tun a Azumi ashirin da biyar ga wata, ita yarinyar tana wajen mahaifiyarsu a zaunene, sai wannan matashin daya mata wannan ta’asar kuma kawunta, Wanda da maman yarinyar da shi uwarsu daya ubansu daya, yake cewa kakan yarinyar da take hannunta da’a kawota tazo gidansu tayi sallah gidansu kenan dake low cost wani gida da ake kira da gidan sidi gambo

Mahaifin yarinyar ya cigaba da shaidawa wakilinmu cewa, bayan da kwana biyune kacal aka ce ba’a gabtaba, sai aketa kiransa a waya cewa! ko yarinyar ta dawo nan gidansu, sai aka ce lallai yarinya bata dawo ba.


Bugu da kari da yarinyar zata tafi can gidan da shi kawonnata wato ja farun dake low cost din, sai yarinyar ta biya wurin yayanta dake sana’ar dinki a kofar kuyanbana tana fadi masa cewa kawu jafaru yace zai tafi da ita kano.



Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…