maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Innalillahi Yadda Aka Yiwa Yahoo Boy Bidiyo Yana Lalata Da Mahaukaciya Dumu Dumu A Gaban Mahaifiyarsa Don Yin Kudin Tsafi

 



Innalillahi Yadda Aka Yiwa Yahoo Boy Bidiyo Yana Lalata Da Mahaukaciya Dumu Dumu A Gaban Mahaifiyarsa Don Yin Kudin Tsafi


A yau ne muke samun wani labari msi ban mamaki na dan Yahoo wanda ake kira da Yahoo Boy an kama shi dumu dumu yana aikata lalata da mahaukaciya domin yin kudin jini ko domin hada kudin tsafi.


Indai kai dan kasar najeriya ne kasan waye ake kira da Yahoo Boys ga wanda bai sani ba. Yahoo boys wata kungiya ce ta barayi kamar yadda mutane suke kallonta wanda suke a shirye kuma suke aikata ko wani irin aiki ne domin su samu kudi.



yadda rahoto yazo wannan dan Yahoo sau ukku mahaifiyar shi tana kama shi a lokacin da yake kokarin aikata lalata da wannan mahaukaciya. A karo na ukkun ne ya samu dama cimma wannan kuduri nashi amma sai yayi rashin sa’a wasu na daukar bidiyo.



Bayan asirin sa ya tonu kamar yadda mutane suke fadi. An gano yana kokarin yin lalata da wannan mahaukaciya ne saboda ya karasa wani aiki nashi da yake domin samun wasu makudan kudade wanda idan ya same su shida talauci saidai kaddara.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…