maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Ku barni inyi rayuwata yadda nakeso tunda ba zaku iya cetona a ranar ƙiyama ba—Rahma Sadau..

 




Ku barni inyi rayuwata yadda nakeso tunda ba zaku iya cetona a ranar ƙiyama ba—Rahma Sadau..



Me yasa jama’a ke sakawa jaruman Hausa idone sosai? Wanna itace tambayar da masoyansu ke yawa yi a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media.


Jaruma Rahma Sadau tace “Ku barni in yi rayuwa ta yadda raina ke so tunda ba zaku iya cetona a ranar ƙiyama ba” Abinda jarumar ta faɗa haka yake saboda babu mai wuta da Aljanna sai Allah.


Kuma Ubangiji mai yawan gafara ne ga bayinsa, sannan ba’a yankewa mutum hukunci matuƙar yana a raye kuma ba’a shuga tsakanin bawa da Ubangiji

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…