maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Qalu Inallillahi wa’innailaihi Raji’un Wata Amarya ta rasu Bayyan kwana 11.....

 




Qalu Inallillahi wa’innailaihi Raji’un Wata Amarya ta rasu Bayyan kwana 11.....



Rai bakon duniya ra yiwa kenan daman kowa na chan ne muna fatan Allah yasa mu ciki da kyau da imani. INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN, Amarya Ta Rasù Kwaná 11 Da Yìn Aurensú


 


Maryam Muhammad Liman an ɗaura aurén ta da Sahíbin ta Abdúl Dajá a ranar 6 ga watań Janairú inda kúma Allah yayí matà rasúwa a yaú 18/01/2023.


Muryoyí ta ruwaitó anyi jana’izar ta a safiyar yau a Okada Road a gidan Haj. Fatima Madugu sannan aka kaita makabartar Gbakungu daké Minna a jihar Níger.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…